Trending

Bayan Mutuwar Mahaifina, Mun Shiga Tashin Hankali Ni Da Mahaifiyata Cewar Nuhu Abdullahi Wato Mahmud Acikin Shirin Film Din Labarina

Bayan Mutuwar Mahaifina, Mun Shiga Tashin Hankali Ni Da Mahaifiyata Cewar Nuhu Abdullahi Wato Mahmud Acikin Shirin Film Din Labarina

Fitaccen Jarumi A Masana’antar Kannywood Wanda Ake Kira Da Nuhu Abdullahi, Wanda A Yanzu Yake Taka Muhimmiyar Rawa Acikin Shirin Film Din Labarina Mai Dogon Zango Ya Bayyana Tarihin Rayuwarsa.

Jarumi Nuhu Abdullahi Wanda Ake Kiranaa Mahmud Acikin Shirin Film Din Labarina Mai Dogon Zango Da Tashar Saira Moviews Take Haskawa A Duk Sati Ya Bayyana Tarihin Rayuwarsa.

Acikin Shirin Nan Wanda Gidan Telebijin Na BBC Hausa Sukeyi Da Manyan Mutane, Malamai Ko Jarumai Masu Daukaka, A Yau Sunyi Hira Da Jarumi Nuhu Abdullahi, Yadda Ya Bayyana Tarihin Rayuwarsa.

Da Farko Jarumin Ya Bayyana Halin Kunchi Da Suka Shiga Bayan Mutuwar Mahaifinsa, Yadda Al’amura Suka Dagule Musu Shida Mahaifiyarsa, Amma Cikin ikon Allah Sun Samu Mafita Yadda Har Yaje Yayi Karatu Ya Samu Aiki Rayuwarsu Ta Dawo Kalau.

Sannan Jarumin Ya Bayyana Abundake Faranta Masa Rai Da Kuma Kyauta Da Akayi Masa Wanda Bazai Manta Da Ita Ba, Yadda Ya Bayyana Cewa Wani Maigidansa Ne Yayi Masa Wata Kyauta Da Har Yanzu Bazai Manta Da ita Ba Amma Bai Fadi Abun A Yayin Hirar Tasa Ba.

Baya Da Haka Jarumin Ya Bayyana Cewa A Koda Yaushe Mutane Suna Yawan Tambayarsa Ina Sumaiyya Wato Nafisat Abdullahi Acikin Shirin Film Din Labarina, Sannan Ya Bayyana Babban Abokinsa A Harkar Fina-finan Hausa Da Kuma Jarumin Dayake Burgeshi.

Sannan Ya Bayyana Budurwarsa Ta Farko Data Karshe, Baya Da Haka Ya Bayyana Kalar Abinchin Dayafi so A Rayuwarsa Wanda A Hakan Shirin Ya Rufe Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakinsa.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Fitaccen Jarumi Wato Nuhu Abdullahi Wanda Yake Taka Muhimmiyar Rawa Acikin Shirin Film Mai Dogon Zango Watp Labarina, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Bani Da Budurwa Amma Nan Da Wata Biyu Zanyi Aure Cewar Presdo Jarumin Film Din Labarina

Ku Karanta Wannan Labarin:

Me Yasa Mutane Basa Tausayin Baba Dan Audu Ne? Hira Da Rabi’u Rikadawa Kan Cin Zarafin Da Ake Masa

Ku Karanta Wannan Labarin:

Ƙazantar Masu Maulidi Tafi Ta Masu Luwaɗi Cewar Wani Malamin Ghana Kalli Videon

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button