Bidiyo: Yadda Ya Kamata Ma’aurata Sunayi Domin More Zaman Takewar Aurensu Da Dankwan Kauna

Bidiyo: Yadda Ya Kamata Ma'aurata Sunayi Domin More Zaman Takewar Aurensu Da Dankwan Kauna

Kamar Yadda Aka sani De Akasarin Wasu Samari Da Yan Mata Suna Yin Soyayyar Baki A Wajen Amma Bayan Sun Zama Ma’aurata Sai Kaga Daya Yana Kokawa Kan Baya Samu Kulawa Daga Abokiyar Ko Abokin Zaman Nasa

Saide Kamar Yadda Wannan Site Namu Mai Albarka Yake Kawo Muku Kayatattun Shirye Shiryene Yasa Tayi Bincike Domin Kawo Muka Bidiyan Da Zai Zamai Muka Abin Koyi A Zamantakewar Aurenku

Kalli Bidiyan Anan

Bayan Kun Kalli Wannan Bidiyan Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahenmu Na Tsokaci.

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

Bayan harin da ƴan bindiga suka kai gida gida sun kashe mutane 11 a wani yanki a jihar katsina.

Bani Da Budurwa Amma Nan Da Wata Biyu Zanyi Aure Cewar Presdo Jarumin Film Din Labarina

Ficaccan mawaki mai tashe a yanzu “Namenj” ya bayyana wani al’amari da yake damun sa a rayuwar sa

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button