Gara masu Luwadi da masu yin Maulidi Sheikh Anas Taufiq yayi karin bayani akan abin daya fada

Gara masu Luwadi da masu yin Maulidi Sheikh Anas Taufiq yayi karin bayani akan abin daya fada

A satinnan malaman Izala dana Darika suna ta cece-kuce kan wani furucin Sheikh Anas Taufiq Ghana da yayi kan cewa, gara kazantar masu Luwadi da kazantar masu Maulidi inda wasu suke masa raddi wasu kuma suna karfafa batun sa.

Wannan yana zuwa ne a dai-dai lokacin da wasu malaman Izala suke sassauta tsatstsauran ra’ayin kin maulidi da suke da shi inda, inda irin su Dr Ahmad Buk da  Nuru Khalid da sauran su suke kira da a sassauta kiyayya ga masu maulidi kar hakan yakai mutum gakin Annabi S.A.W.

Shiko a kokarin sa na nuna haramci da illar maulidi Sheikh Anas Taufiq yayi wannan furuci da daya tada kura inda ake ta cece-kuce a kai tsaron sati kusan biyu.

Sai dai ko da yaji ana ta wannan cece-kucen malamin ya fito yayi bayani domin fashimtar da wadanda basu fashimta ba, abin da yake nufi da wancan furucin nasa kamar yadda zakuji daga bakin sa

Ku kalli bidiyon dake kasa domin kuji cikekken bayani daga bakin malamin.

Karanta wannan labarin.

Jaruma Hadiza gabon tare da Dan kwallon kafa na Nageriya Shehu Abdullahi sun bayyana wani al’amari akan mutuwar Mahmud a shirin Labarina

Karanta wannan labarin.

Mutum 107 da a ka kama suna karɓar horan soja a wani sansanin sojoji na bogi.

Karanta wannan labarin.

Bidiyo: Yadda Ya Kamata Ma’aurata Sunayi Domin More Zaman Takewar Aurensu Da Dankwan Kauna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button