Jaruma Hadiza gabon tare da Dan kwallon kafa na Nageriya Shehu Abdullahi sun bayyana wani al’amari akan mutuwar Mahmud a shirin Labarina

Jaruma Hadiza gabon tare da Dan kwallon kafa na Nageriya Shehu Abdullahi sun bayyana wani al'amari akan mutuwar Mahmud a shirin Labarina

Hakika shirin Labaraina na kamfanin Saira Movies wanda yakw zuwa muku a tashar Talabijin ta Arewa24, yazo da wani sabon salo na musammam wanda aka nuna na satin da yagata.

Wato wanda Mahmud saurayin Sumayya ya mutu da kuma irin tashin hankalin da mahaifiyar sa da abokin suka shiga, ga kuma Sumayya ta bata an nemeta sama da kasa an rasa ta,

A bangaren Baba Dan Audu wato mijin mahaifiyar marigayi Mahmud yana ta zuba rashin imani da son kudin musifa.

To wannan al’amari dai na shirin Labarina yada mutane suna ta tofa albarkacin bakin su a kai ciki har da wasu shahararru a cikin masana’antar kannywood.

Inda wasu ma suke tunanin ai da wahala ace Mahmud ya mutu, kawai da akwai wasi salon jan hankali da mashiryin shirin yake son yayi.

Sabida yadda mutane suke ta yawo da labarin abin da yake faruwa a cikin shirin Labarina shine yasa muryar amurka suka tattauna da Daraktan shirin wato Malam Aminu Saira.

To a yanzu ma dai jaruma Hadiza ganon tare da shahararran dan wasan kwallon kafa na Nageriya Shehu Abdullahi sun tattauna akan wata magana game da shirin Labarina, a cikin wani bidiyo calla da sukayi da junan su.

Zaku iya kallon bidiyon da muka ajiye muku a kasa domin kuni cikekken bayani akan wannan labarin da muka wallafa muku.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

Karanta wannan labarin.

Mutum 107 da a ka kama suna karɓar horan soja a wani sansanin sojoji na bogi.

Karanta wannan labarin.

Bayan Mutuwar Mahaifina, Mun Shiga Tashin Hankali Ni Da Mahaifiyata Cewar Nuhu Abdullahi Wato Mahmud Acikin Shirin Film Din Labarina

Karanta wannan labarin.

Ƙazantar Masu Maulidi Tafi Ta Masu Luwaɗi Cewar Wani Malamin Ghana Kalli Videon

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button