Mutum 107 da a ka kama suna karɓar horan soja a wani sansanin sojoji na bogi.
Mutum 107 da a ka kama suna karɓar horan soja a wani sansanin sojoji na bogi a jihar Legos.

mutum 107 da ke karbar horon aikin soja a wani sansanin sojoji na bogi da aka gano a Jihar Legas.
Rundunar ƴan Sandan Jihar Legas ta ce shugaban sansanin sojin ruwan na bogi da ke yankin Ogudu a jihar ya shiga hannu kuma an kwace kayayyakin soji da dama a sansanin.
Da yake gabatar da mutanen da aka kama Kwamishinan ƴan Sandan Jihar Legas Hakeem Odumosu ya ce kayan aka kwace daga hannunsu sun hada da kakin sojoji da katin shaidar aikin soji na bogi.
Ya ce shugaban sansanin da ke kiran kansa mai mukamin Babban Kwamandan Rundunar Sojin Ruwa, mai suna Sunday Dakare, na ikirarin cewa suna daukar jami’an sojin ruwa masu zaman kansu (Nigeria Merchant Navy) ne, wanda tuni Gwamnatin Tarayya ta haramta.
Wannan babbar barazana ce ga kasarmu da zaman lafiyarta, musamman ma jihar Wajibinmu ne mu tabbtar da dokar da ta haramta ayyukan irin wadannan haramtattun sansanonin soji.
Ina kuma umartar duk masu irin wadannan cibiyoyi da ke aiki a jihar nan da su gaggauta rufe su inji shi.
To jama’a zamuso mukarɓi ra ayoyin Ku akan wannan lamari don jin tabakinku zamuso ku biyomu kaitsaye tasahinmu na tsokaci.
KU KARANTA WANNAN:
Ƙazantar Masu Maulidi Tafi Ta Masu Luwaɗi Cewar Wani Malamin Ghana Kalli Videon
Bayan harin da ƴan bindiga suka kai gida gida sun kashe mutane 11 a wani yanki a jihar katsina.
Ƴan Uwana Ne Suke Zinah Dani Ta Dubura Har Na Haukace Cewar Wata Budurwa
Bani Da Budurwa Amma Nan Da Wata Biyu Zanyi Aure Cewar Presdo Jarumin Film Din Labarina
Kada kumanta kudanna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.