Trending

Yanzu Maryam Yahaya Ta Sake Sakin Bidiyonta Na Sharholiya A Shafin Tiktok Cikin Nishadi

Yanzu Maryam Yahaya Ta Sake Sakin Bidiyonta Na Sharholiya A Shafin Tiktok Cikin Nishadi

Fitacciyar Jarumar Film Din Hausa Wanda Take Taka Muhimmiyar Rawa A Duniyar Fina-finan Hausa A Watannin Baya Wato Maryam Yahaya Ta Sakee Sakin Wani Bidiyonta A Shafin TikTok.

Jaruma Maryam Yahaya Wanda Ta Kasance Kamar ‘Yar Auta Acikin ‘Yam Matan Kannywood, Wanda Wasu Suke Mata Lakabi Da Haka Ta Sake Sakin Wani Bidiyonta Na Nishadi A Shafin Tiktok.

Maryam Yahaya Wanda Tayi Sharafina A Lokutan Baya, Kafin Wata Rashin Lafiya Ta Sameta Wanda Ake Tunanin Asiri Akayi Mata, Yanzu Allah Ya Bata Lafiya Ta Samu Sauki, Sannan A Kullum Jarumar Tana Mika Godiyarta Ga Allah Da Kuma Masoyanta Wajen Jajircewarsu Akan Rashin Lafiyarta.

Duk Da Dai A Kwanakin Bayan Lokacin Rashin Lafiyartata Sai Da Wata ‘Yar Hatsaniya Ta Tashi A Kannywood Bayan Wani Zargi Da Akeyiwa Abokan Aikin Nata, Ganin Cewa Tana Rashin Lafiya Amma Ba’a Samu Wani Jarumi Daya Dauki Nauyinta Ba.

Amma Daga Baya Wannan Jita-jita Ta Kauce Yadda Jarumar Da Bakinta Ta Karyata Wannan Rade-raden Nacewa Abokan Aikinta Basu Taimaka Mata Ba.

Bayan Samun Saukinta Ne Sai Jarumar Ta Dukufa A Shafin Tiktok Tana Wallafa Bidiyoyi Na Nishadi Masu Kayatarwa Domin Ganawa Da Masoyanta Dake Fadin Duniya Ga Bidiyon Sai Ku Kala Kuga Abunda Jarumar Takeyi.

Shin Me Zaku Iya Cewa Game Da Maryam Yahaya Akan Wannan Bidiyo Da Kuma Sakon Gaisuwarku Gareta, Zamu So Karban Wadanann Rohoto Daga Wajenku A Sashenmu Na Tsokaci, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Mana Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yanzu Wani Sabon Bidiyon Maryam Yahaya Ya Bulla Na Sharholiya A Shafin Tiktok Bayan Rashin Lafiya

Ku Karanta Wannan Labarin:

Bayan Tashin Maryam Yahaya Daga Rashin Lafiya Wasu Bidiyoyinta Na Sharholiya Sun Karade Kafafen Sada Zumunta

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yanzu Wani Bidiyon Maryam Yahaya Na Sharholiya Ya Bulla A Shafin Tiktok

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button