Inna lillahi wainna ilaihir raji’un Allah yayiwa wasu mutane sha uku 13 rasuwa a jihar maraɗi a ramin tonan zinare.

An tabbatar da mutuwar mutum 13 a ramukan tonon zinare a kauyen Kwandago da ya ke Jihar Maradi a Jamhuriyar Nijar.

Wani mai tonon zinaren da ya tsallake rijiya da baya, ya nuna akwai gangancin masu tonon zinaren a kasar Nijar wan da wannan gannan cinne yajanyo musu har rai yayi halinsa.

Hakika masutonan zinari na aiki Tukur acikin jeji an da suke samo wannan albarka tun ƙasar masu tona zinare da masu tonan yahi a ramin kasa kusan tafiyar su ɗaya.

Domin kuwa masu debi yahi a ramin kasa suma tono suke kamar yadda masu tonan zinare suke.

Suna iya yin tafiya mai zurfi a kasa suna tono yashi suna fitowa dashi sama haka zalika masu tonan zinare suma suna futo da ƙasar da suka tona a ramukan da suka tona dan neman zinaren.

Wannan abu ba a iya maradi hakan ke faruwa ba koda anan gida Nigeria i dan muka duba irin yakin Zamfaran nan zakaga abubuwan dake faruwa suma haka suke fama da shi.

To wannan sana’a ta masu neman zinare akasar Nijar saidai muce Allah yakawo musu waccan tafi wannan sauki ameen.

Wanda suka mutu kuma Allah ya sa sunhuta ameen kuma in tamu yazo Allah yasa mu cika da imani ameen

KU KARANTA WANNAN:

An Gurfanar Da Hafsat Idris Gaban Kotu Saboda Ta Cinye Kudin Aiki Jarumar Kannywood

Yadda aka hukunta dan wasan barkwanci Shagirgirbau ta hanyar zaneshi akan iafin daya aikata ga Gwamnatin Kano

Yadda Aka Hadawa Hanah Buhari Bikin Murna Graduation Tare Da Murna Zagayowar Shekararta Da Haihuwa

Rundunar Yan Sandan Jihar Neja ta tabbar da harin da wasu ƴandaba suka kai garin.

Kada kumanta kudanna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button