Tofa Rundunar ƴansandan jihar Enugu sun kama wani mutum bisa Zarginsa da saida ɗansa.

Tofa Rundunar ƴansandan jihar Enugu sun kama wani mutum bisa Zarginsa da saida ɗansa.

Tirkashi  rayuwa ta lalace rundunar ƴansan sadar jihar Enugu ta cafke wani mutum da laifin yin tsafi da ɗansa.

A yammacin yaune muka sami wani saban rahoto daga kafa fan yaɗa labarai wanda a sahin tsokaci mukaci karo da jama’a na Allah wadai da rayuwar wannan mutumin.

Rundunar yan sanda a jihar Enugu ta ce binciken da suka gudanar ya nuna cewa mahaifin yaron ya amsa laifin da ake zarginsa kuma ya jagoranci tawagar yan sanda zuwa wani rafi inda suka kama wani mutum wanda bako ne kuma fasto mai shekaru 95.

A wurin da tsohon ya ke ne aka gano gawar yaron a cikin wani kabari.

Rundunar yan sanda ta jihar Enugu ta ce a ranar 20 ga watan Oktoba ne suka kashe yaron mai suna Chidi Onyishi

Kwamishinan jihar Enugu Abubukar Lawan ya umarci sashin bincike na CID da ya gudanar da kwakwaran bincike wanda zai kai ga gurfanar da duk wani da aka samu da laifi a cikin lamarin.

Rahotanni takara nuna cewa mahaifin yaron shi kansa ya tona asirinsa lokacin da ya ke magana da mutanen da ya sayar wa yaron ta wayar tarho cewa sun cuce shi ba su bashi kudin kirki daga cinikin da suka yi kan yaron ba.

To jama’a wannan abu saidai muce Allah yakiyaye gaba ameen zamuso mukarɓi ra ayoyin Ku akan wannan lamari don jin tabakinku zaku iya biyomu kaitsaye tasahinmu na tsokaci.

KU KARANTA WANNAN:

Jami’an ‘yan sanda sunyi raga-raga da wani mai garkuwa da mutane lokacin da aka kama shi yake kokarin tserewa

An Gurfanar Da Hafsat Idris Gaban Kotu Saboda Ta Cinye Kudin Aiki Jarumar Kannywood

Inna lillahi wainna ilaihir raji’un Allah yayiwa wasu mutane sha uku 13 rasuwa a jihar maraɗi a ramin tonan zinare.

Yadda aka hukunta dan wasan barkwanci Shagirgirbau ta hanyar zaneshi akan iafin daya aikata ga Gwamnatin Kano

Kada kumanta kudanna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button