Yadda Aka Hadawa Hanah Buhari Bikin Murna Graduation Tare Da Murna Zagayowar Shekararta Da Haihuwa
Yadda Aka Hadawa Hanah Buhari Bikin Murna Graduation Tare Da Murna Zagayowar Shekararta Da Haihuwa

Kamar Yadda Wannan Channel Ta Saba Kawo Muko Biki Tare Da Labaran Kannywood A Yau Ma Mun Kawo Muko Yadda Wani Shafin Beautiful Nigerians Suka Wallafawa Wasu Hotunan Yar Shugaban Kasa
Inda Mijin Ta Ya Hada Mata Dinnar Bikin Graduation Dinta Daga Royal College Of Art London Kamar Yadda Zakuga Hotunansu Tare Da Angon Wato Yusuf Buhari Ango Ga Gimbiyar Zahrah Nasir Ado Bayero
Kalli Bidiyan Anan
Allah Ya Sanya Da Alkairi Ya Karo Shekaru Masu Amfani Yasa An Kammala Karatu A Sa’a.
Masu Sauraran Mu A Koda Yaushe Bayan Kun Kalli Wannan Bidiyan Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci.
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Bidiyo: Yadda Ya Kamata Ma’aurata Sunayi Domin More Zaman Takewar Aurensu Da Dankwan Kauna
Yanzu Maryam Yahaya Ta Sake Sakin Bidiyonta Na Sharholiya A Shafin Tiktok Cikin Nishadi