Yadda aka hukunta dan wasan barkwanci Shagirgirbau ta hanyar zaneshi akan iafin daya aikata ga Gwamnatin Kano

Yadda aka hukunta dan wasan barkwanci Shagirgirbau ta hanyar zaneshi akan iafin daya aikata ga Gwamnatin Kano

Kamar yadda kuka sani a kwai wani dan wadan barkwanci mai suna Shagirgirbau dan asalin jihar Kano wanda yake sanya jama’a nishadi a duk sanda yake wasan barkwancin nasa.

Idan bazaku manta ba a kwanakin baya da suka bagata dan wasan barkwancin ya bayyana a cikin wata bidiyon a kafar sada zumunta ta Facebook, inda yake wasu maganganu da aka zarge shi da aikata laifi kan maganganun da yake.

Daga nan kuma aka bayyana cewa, ai yayi wadannan maganganun ne sabida Gwamnatin jihar Kano, inda wata kotu ta bada damar kama shi sannan aka tafi da shi gidan gyaran hali.

Bayan wannan lokacin sai aka bayyana cewa za’a gudanar da shari’a tsakanin dan wasan barkwancin Shagirgirbau da Gwamnatin jihar Kano zuwa ‘yan kwanaki kadan.

To daga wannan lokaci bamu sake jin wani akan dan wasan barkwancin wato Shagirgirbau, sai a yau kuma sami wata wallafa da shafin Rariya Hausa sukayi dake ka kafar sada zumunta ta Facebook.

Inda a cikin wallafar tasu suke nuna cewa anyiwa dan wasan barkwancin hukunci akan laifin da ya aikata kamar haka.

Yadda aka zana Shagirgirbau.

Saura Baba Dan Audu.

To wannan wallafar da shafin Rariya Hausa sukayi kamar tana nuna cewa an hukunta dan wasan barkwancin wato Shagirgirbau akan wannan laifi da ya aikata.

Wanda har ma suke alakanta abin da jarumin shirin Labarina Baba Dan Audu, shima zuwa gaba idan ya aikata wani laifi za’a ayi zane shi.

Karanta wannan labarin.

Rundunar Yan Sandan Jihar Neja ta tabbar da harin da wasu ƴandaba suka kai garin.

Karanta wannan labarin.

Yadda Wani Mutumi Yakai Matarsa Gidan Karuwai Saboda Talauchi

Karanta wannan labarin.

Tirkashi wani ɗan bindiga ya tona asirin wasu ƴan siyasa a jihar Sokwato wanda dasa hannunsu a yin ta addancin Jihar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button