Alhamdulillahi Yadda Aka Gudanar Da Bikin Sunan Yar Adam A Zango Taci Suna Mahifiyarsa Furera(Diyana)
Alhamdulillahi Yadda Aka Gudanar Da Bikin Sunan Yar Adam A Zango Taci Suna Mahifiyarsa Furera(Diyana)

kamar Yadda Adam A Zango Ya Kasance Fitattacen Jarumin Kuma Mawaki Masana’antar Kannywood Da Ya Dauki Lambobi Yambo
Adam A Zango De Yayi Da Aure Ba Sau Daya Ba Kuma Yana Da ‘yayan Mata Da Maza Inda A Shekaru Biyu Da Suka Gabata Ne Adam A Zango Ya Kara Angwancewa Da Zallailiyar Amaryasa Safeeya Umar Chalawa
Saide A Satinan Da Ya Gabata Ne Amarya Tasa Ta Haifa Masa Zallailiyar Yar Kamar Yadda Wasu Daga Cikin Abokan Sana’ar Sa Suka Bayyana A Shafinsu Na Instagram
Inda A Jiya Juma’a Kuka Muka Ga Wallafa Yadda Aka Gudanar Da Bikin Sunan Diyar Tasa Inda Aka Sa Mata Suna Mahaifiyar Wato Furera (Diyana) Kamar Yadda Zakuga Bidiyan
Kalli Bidiyan Anan
Muna Fatan Allah Ya Raya Furare Ya Albarkaci Rayuwarta Ina Daga Karshe Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci.
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
An Gurfanar Da Hafsat Idris Gaban Kotu Saboda Ta Cinye Kudin Aiki Jarumar Kannywood
Tabbas Wadannan Ne Abubuwan Dasuke Lalata Rayuwar Auren Hausawa Guda (60)
Abunda Rahama Sadau Da Sani Danja Sukayi A Hotunan Nan Yaso Ya Janyo Magana