Bidiyan Najlat Muhammad Da Angonta Dan Kwallon Kafar Nijeriya Shehu Abdullahi Tun Bayan Aurensu
Bidiyan Najlat Muhammad Da Angonta Dan Kwallon Kafar Nijeriya Shehu Abdullahi Tun Bayan Aurensu

Kamar Yadda Kuka Sani A Watanin Hudu Zuwa Biyar Da Suka Gabata Ne Akaji Kwatsam Ba Zato Ba Tsamani Auren Dan Kwallon Kafar Nijeriya Shehu Abdullahi Da Tsohuwar Jarumar Kannywood Naijlat Muhammad
Kamar Yadda In Bazaku Manta Ba Naijalat Muhammad Jarumar Masa’antar Kannywood Da Tayi Suna Tun Tana Karamar Yarinya A Cikin Fim Din Murjanatu Yar Baba Wadda Ta Fito A Matsayin Yar Gidan Ali Nuhu
Jaruma Naijalat Muhammad Tayi Aurenta Ne Ga Dan Wasa Kwallon Kafar Nijeriya Shehu Abdullahi Inda Daga Nan Aka Daina Jin Duriya Ma’auratan , Inda A Yau Kuma Muka Ga Angon Nata Ya Saki Wani Bidiyan Su Yayin Da Sukai Cikin Nishadi
Kalli Bidiyan Anan
To Alhamdulillah Daman De Irin Wannan Fatan Muke Yiwa Dukkanin Ma’aurata, Ace Kullum Suna Cikin Nishadi Da Wal-Wala , Allah Ya Karawa Dukkanin Ma’aurata Dankwan Kauna A Zukatansu.
Masu Sauraran Mu A Koda Yaushe Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci.
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Abunda Rahama Sadau Da Sani Danja Sukayi A Hotunan Nan Yaso Ya Janyo Magana