Hatsarin motar da yayi sana diyyar mutuwar mutane goma a jihar Ondo.

Hatsarin motar da yayi sana diyyar mutuwar mutane goma a jihar Ondo.

A jiya juma’a aka samu mummunan hadari a jihar ondo.

Ɗaya daga cikin manema labaranmu na Dalatopnews dake jihar ondo yatabbatar mana da cewa wannan hatsarin motar yafaru a jihar wanda hankalin mutane yatashe mutuƙa saboda abun yamunana.

Kazalika mutane da dama ne suka rasu ranar Juma’a sakamakon wannan hatsarin mota da ya faru a Jihar Ondo da ke kudancin Najeriya.

Shaidu sun ce mutanen sun ƙone ƙurmus ta yadda ba a iya gane su sannan wasu biyar sun ji munanan rauni wanda a yanzu haka suna asibiti rai a hannun Allah

She sun gani da ido sun shaidawa manema labarai cewa hatsarin ya faru ne sakamakon karo da wata boss ƙirar Toyota Coasta ta yi da wata Ford J5 inda nan take suka kama da wuta wanda jama’a suka kasa cetosu a rayukansu suna ji suna gani suka mutu.

 Haka zalika Wani wanda lamarin ya faru kan idonsa ya faɗa wa manema labarai cewa fasinjojin bas ɗin sun dawo daga wani taro ne zuwa Akure babban birnin jihar ondo har wannan lamarin ta rutsa dasu.

 Takara tabbatarwa da manema labarai cewa aƙalla mutum 10 ne suka mutu a hatsarin yayin da J5 ɗin mai ɗauke da barasa da kuma bas suka yi yunƙurin kauce wa wani rami da ke kan titin Dan gujewa hatsari kuma hatsarin ya aika dasu.

To jama’a saida muce Allah yaƙara kiyaye gaba ameen zamuso mu karɓi ra ayoyin Ku akan aukuwar wannan lamari na jihar ondo domin jin tabakinku zaku iya biyomu kaitsaye ta sahinmu na tsokaci kaitsaye.

KU KARANTA WANNAN:

Tirkashi Ashe Wannan Ne Dalilin Dayasa Wasu ‘Yam matan Suke Zuwa Karuwanchi Suƙiyin Aure

Bidiyan Najlat Muhammad Da Angonta Dan Kwallon Kafar Nijeriya Shehu Abdullahi Tun Bayan Aurensu

Gaskiya Ta Bayyana Akan Daukan Hoton Da Hadiza Gabon Tayi Da Malam Isah Ali Pantami

Sai bayan na aure ta na gano ashe Nono daya gareta iyayan matata sun yaudare ni, cewar mutumin daya auri mace mai Nono daya

Kada kumanta kudanna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button