Tirkashi Ashe Wannan Ne Dalilin Dayasa Wasu ‘Yam matan Suke Zuwa Karuwanchi Suƙiyin Aure
Tirkashi Ashe Wannan Ne Dalilin Dayasa Wasu 'Yam matan Suke Zuwa Karuwanchi Suƙiyin Aure

A Wani Dogon Bayani Da Muka Samu Daga Shafin Garkuwar Arewa A Instagram Sun Bayyana Dalilin Dayasa Wasu Mutane Suke Zagin Aure Da Kuma Nuna Rashin Amfaninsa.
Shafin Garkuwar Arewa Na Instagram Ya Wallafa Wannan Bayanin Kamar Haka;
garkuwanarewa DALILIN DA YASA SUKE SUKARAURE
Karnen jikokin Izra’eela mayaudara ‘yan
gwagwarmayan Qarya suna cewa wai aure ba nasara bane, na’am munji aure ba nasara bane, shi kumakaaruwanci fa?
Sannan me yasa bakwa sukar zina da kaaruwanci sai aure? wani irin laifi aure ya muku kuke sukarsa?Ina ganin duk wanda iyayensa suka haifeshi ta hanyar
aure ba zai taso gabarn iyayensa har ya girma ya mallaki hankali yayi ilmin addini da na zamani ya soki aure Ba
Wadanda ba’a haifesu ta hanyar aure ba sune ya kamata ace suna sukar aure domin basu san darajar aure ba, ‘ya’yan zinaa ne.
makaho ya rasa ido sai yace idon ma wari ne da shi”Da nassin Qur’ani Allah Ya ce muyi aure, kuma Allah
haliccemu da sha’awa, sannan ya sanya soyayya da kauna da rahama a tsakanin jinsin mace da miji, harma yace domin a samu nutsuwa da juna ta hanyaraureDuk na miji ko mace da suka girma suka balaga dole su kasance masu sha’awar son yin jimai matukar suna da lafiya.
Dan adam mace ko na miji wanda bai da sha’awa to yana da tawaya na cikarsa mutum, rashin sha’awa
rashin lafiya ne, babu inda Allah Ya halatta mana gurin da zamu kashe sha’awar mu sai ta hanyar aure.
Duk wani ko wata da suka kai munzalin aure kumasuna da halin auren, sannan suna da lafiya, suna jin sha’awa to ko dai suyi aure, ko kuma su kama zinace-zinace.
Asali kaaruwai aka sani da dabi’ar sukar aure, sunkasa auruwa suna kaaruwancia gaban iyayensu ko sun kama gidan haya suna zaman kansu suna ta kokarin su kashe auren wasu ta hanyar yaudaraDaga cikin wadannan fitsararrun yara ‘yan
gwagwarmayan yaudaran mata akwai ‘yan madigo acikinsu, yana daga cikin dabi’ar ‘yar maadigo kin yin aure, saboda ‘yan maadigo suna dena jin sha’awar namiji sai jinsun su mace, sannan mace bata zama ‘yar maadigo sai maza sun fara bude mata ido akaaruwanci tukunna.
Basa sukar zina sai aure, burinsu ayi ta haifan ‘ya’yan zina su taso su hana al’umma rashin zaman lafiya.
Duk mace mai sukar aure walau ko karuwace kokuma yar madigo ko bata da lafiya, kuma Wallahi bazaku taba samun nasaran hana aure baYaa Allah Ka kare al’ummar Musulmi daga dukkan sharri.
Wannan Shine Abunda Da Akayi Ittifaki Akan Matan Da Suke Sukan Aure Da Kuma Shiga Karuwanchi, Allah Yakara Tsaremu Ameen.
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bayani, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Amana Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Gaskiya Ta Bayyana Akan Daukan Hoton Da Hadiza Gabon Tayi Da Malam Isah Ali Pantami
Ku Karanta Wannan Labarin:
Ku Karanta Wannan Labarin: