Wata Sabhwar Maganar Bani Da Kudi Yanzu, Kasuwanci Na Ya Tsaya Cak , Tun Da Aka Kamani ~Abduljabar Kabara

Wata Sabhwar Maganar Bani Da Kudi Yanzu, Kasuwanci Na Ya Tsaya Cak , Tun Da Aka Kamani ~Abduljabar Kabara

Kamar Yadda Kuka Sani Wannan Malamin Addini Musulinci Wato Abduljabar Nasiru Kabara Ya Shiga Hanun Hukuma Ne Tun Lokacin Da Akayi Muqabala Da Shi Akan Wata Maganar Batanci Da Yayi Akan Manzo Allah (S A W)

Malamin Ya Bayyana Wasu Abubuwan Da Bashi Da Tabbacin Addini Ya Fada Inda Daga Nan Wasu Malamai Suka Kalubancai Shi Har Yakai Ga Anyi Muqabala Kuma Malamin Ya Kasa Kawo Hujujji Akan Maganar Da Ya Fada Inda Daga Nan Gwamnatin Kano Tasa Aka Tsaraishi Ake Gudanar Da Shari’ah Akansa

Saide Kamar Yadda Muka Sami Wata Wallafawa Da Ke Nuni Da Cewa Malamin Ya Bayyana Cewa ‘Bani Da Kudi Yanzu , Kasuwanci Na Ya Tsaya Cak, Tunda Akami~ Abduljabar Kabara’

Sheikh Abduljabar Yace Bashi Da Kudin Da Zai Mallaki Litattafan Sahilul Bukhari Da Sahilul Muslim Saboda Yana Tsare

Malamin Yace Tun Bayan Da Aka Damkeshi Aka Tsare Shi, Baki Daya Kasuwancinsa Suka Tsaya Cak.

Kotun Ta Bukaci Da Ya Nemi Littafin Biyu Ne Domin Kare Kansa A Gaban Kotu, Domin Da Sune Ake Kafa Masa Hujja Kamar Yadda Shafin Daily News Suka Wallafa

Masu Karatu Bayan Kun Karanta Wannan Rubutun Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci Game Da Wannan Labarin Sanna Muna Da Bukatar Inda Wannan Ne Karan Ku Na Farko A Wannan Tashar Da Ku Danna Alamar Kararrawar Sanarwa.

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

Tirkashi matashin da yayiwa ƴanmata biyu fyaɗe ya shiga hannun ƴansanda.

Malam isah Ali Pantami Bai Kamata Ya Zama Furofesa Ba Cewar Kungiyar Malaman Jami’un Nigeria ASUU

Tirkashi: Kungiyar Tijjaniyya da Kungiyar Izala zasu hada ka amma bisa wasu sharuda guda uku, inji Sheikh Dahiru Usman Bauchi

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button