Abin mamaki: Yadda aka daura auren budurwa mai shekaru 55 da saurayinta mai shekaru 62 kuma shine auren su na farko

Abin mamaki: Yadda aka daura auren budurwa mai shekaru 55 da saurayinta mai shekaru 62 kuma shine auren su na farko

A wani labarin da muka samu mai cike da abin mamaki da al’ajabi inda aka daura auren wasu masoya guda biyu masu tarin shekaru, inda wannan labarin ya dauki hankulan jama’a da dama.

Wata budurwa mai suna Esther Bamiloye mai shekaru 55 da saurayin ta mai suna Isaac Bakare mai shekaru 62 wanda suke zaune a asalin jihar Osun, an daura musu aure da yazama shine na farko a rayuwar su.

Esther Bamiloye ta bayyana cewa sun lokacin data isa aure take zuba ido ko wani zai zo neman auren ta amma shiru, amma sai a yanzu da shekarun ta suka ka 55 ta sami mijin aure.

Sannan Esther ta bayyana cewa, duk tsawon shekarun data dauka tana neman mijin aute bata taba soyayya da wani ba, sai a yanzu da Allah ya kawo mata wannan saurayin da a yanzu ya zama mijin ta.

Esther Bamiloye tace, Kafin zuwa wannan lokacin da tayi aure ta shiga damuwa sosai ta rashin aure amma a yanzu kuma ta baina jin damuwar.

Ta kata bayyana cewa, tayi kokari sosai wajen kare budurcinta sabida duk wannan jiran da tayi tana neman mijin aure, bata bata sanin Da namiji ba sai a wannan lokacin da tayi aure.

Inda take mika godiyarta ga Allah daya cika mata burinta wanda ta jima tana nema.

Karanta wannan labarin.

Manya Yayan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari A Wajen Bikin Dan Gwamnan Jihar Jigawa Abdurrahman

Karanta wannan labarin.

Yanzu Hadiza Gabon Ta Wallafa Bidiyon Malam Isah Ai Pantami A Shafinta Wanda Ya Birgeta Gaskiya Ta Bayyana

Karanta wannan labarin.

Innalilahi wainna ilaihir raji’un mayaƙan (ISWAP) sun kashe wani birgediya janar na sojojin Nigeria a wani bata kashi da aka fafata a jihar Barno a yau.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button