IZZAR SO EPISODE 66 ORIGINAL

IZZAR SO EPISODE 66 ORIGINAL

Kamar yadda kuka sani shirin Izzar so shiri ne mai dogon zango wanda yake burge al’umma masu kallon shirin, duba da yadda shirin yake dauke da kalubale.

Idan bazaku manta ba shirin Izzar so na satin da ya gabata an tafka wata tsakwakiya tsakanin Hajara da kuma Hajiya Nafisa.

Sabida ita Hajiya Nafisa tana ganin kamar tana da iko da kamfanin mahaifin su Matawalle, shi yasa har tayi gaggawar marin Hajara sannan kuma tana ganin Hajara a matsayin kanwarta take.

To a yanzu dai kowa yana dakon shirin Izzar so na wannan satin domin ganin yadda wannan al’amarin zai kasance, domin Hajiya Nafisa tace sai ta dauki mataki akan marin da kanwarta ta mata wato Hajara.

A wancan satin an haska shirin Izzar so Episode 65, inda a yau kuma za’a haska shirin Izzar so Episode 66.

Kalli shirin IZZAR SO EPISODE 66 ORIGINAL.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button