Manya Yayan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari A Wajen Bikin Dan Gwamnan Jihar Jigawa Abdurrahman
Manya Yayan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari A Wajen Bikin Dan Gwamnan Jihar Jigawa Abdurrahman

Kamar Yadda Kuka Sani De A Kwanakin Bayanai Bayan Bayyanar Hotunan Babbar Yar Gidan Muhammadu Buhari Ce Wato Hadiza Buhari Tare Da Yayan Tane Mutane Suka Shiga Zulimin Akan Daman Yana Da Babbar ‘Ya Bayan Halima Buhari
Saide Mutane Na Mamaki, Ganin Basa Ganin Hotuna Hadiza Tare Da Yan Uwanta Nata Inda Suke Ganin Kamar De Shaci Fadi Mukayi, Shine Muka Kara Bincike Domin Tabbatar Muku Da Maganar Inda Muka Sami Hotunan Hadiza Buhari Da Yar Uwarta Halima A Wajen Bikin Dan Gwamnan Jihar Jigawa Abdurrahman Badaru
Kalli Bidiyan Anan
Bayan Kun Kalli Wayanna Hotuna Da Muka Kawo Muku Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci.
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Darakta Aminu Saira ya bayyana dalilin da yasa aka cire Mahmud daga shirin Labarina mai dogon zango