Mayaƙan ISWAP da suka kashe Janar Dzarma Zirkusu Sunga ta kansu a wajan sojojin Nigeria.

Mayaƙan ISWAP da suka kashe Janar Dzarma Zirkusu Sunga ta kansu a wajan sojojin Nigeria.

Torƙashi mutuwar burgedoya janeral ta radawa sojojin Nigeria hankali.

Idan bakumantaba ajiya muka kawo muku rahoto mutuwar babban shugaban  sojoji birgediya fensir na sojojin nigeria.

Rahotanni na cewa mayaƙan na ISWAP ne suka fara afka wa garin Askira da ke Ƙaramar Hukumar Askira Uba ta Jihar Borno da misalin ƙarfe 9:00 na safiyar Asabatdin.

Wasu mazauna yankin sun shaida wa Dalatopnews cewa maharan sun wuce kai tsaye zuwa sansanin sojojin Najeriya na garin, inda suka fara fafatawa amma ƴan bindigar suka fuskanci tirjiya da ruwan wuta mai zafi daga sojojin.

Kakakin sojan Najeriya ya ce a mummunar fafatawar da  a lokacin haɗa wannan rahoton dakaru tare da taimakon jiragen sama sun lalata makaman A jet biyar A 29 biyu motar yaƙi biyu motoci masu ɗauke da bindiga tara na ƴan ta’addan.

Sanarwar ta ƙara da cewa baya ga lalata kayan yaƙinsu an kuma kashe mayaƙan da dama.

Sai dai Janar Dzarma ya rasa ransa ne tare da wasu sojoji uku yayin da suke kan hanyarsu ta kai wa sojojin da ke yaƙar ƴan bindigar ɗauki inda mayaƙan ISWAP suka yi musu kwanton ɓauna a wani jeji.

Kafin rasuwar Janar Dzarma Zirkusu shi ne Kwamandan Runduna ta Musamman ta 28 da ke Chibok a jihar ta Borno.

Saidai muƙara cewa Allah yajiƙansa yagafartamasa zamuso mukarɓi ra ayoyin Ku akan aukuwar wannan lamari don jin tabakin ku zamuso kubiyomu ta sahinmu na tsokaci.

KU KARANTA WANNAN:

Abin mamaki: Yadda aka daura auren budurwa mai shekaru 55 da saurayinta mai shekaru 62 kuma shine auren su na farko

Manya Yayan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari A Wajen Bikin Dan Gwamnan Jihar Jigawa Abdurrahman

Yanzu Hadiza Gabon Ta Wallafa Bidiyon Malam Isah Ai Pantami A Shafinta Wanda Ya Birgeta Gaskiya Ta Bayyana

Innalilahi wainna ilaihir raji’un mayaƙan (ISWAP) sun kashe wani birgediya janar na sojojin Nigeria a wani bata kashi da aka fafata a jihar Barno a yau.

Kada ku manta ku danna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button