Tirkashi: An bayyana wani sabon al’amri akan jarumi Adam a zango akan auri sakin da yake
Tirkashi: An bayyana wani sabon al'amri akan jarumi Adam a zango akan auri sakin da yake

Yanzu muka sami wani labari akan jarumin kannywood Adam a zango akan matan da yake yawan aura, har ma jama’a suke kiran sa da mai auri saki.
Tashar Gasiya24 Tv dake kan manhajar Youtube ita ta wallafa wannan labarin akan jarumin kannywood Adam a zango, ga yadda suka wallafa labarin.
Majiyar mu ta sara damu cewa, jarumi Adama zango yayj daure dau shida ya sami ‘yaya guda shida Maza hudu Mata biyu.
Amina ce matar jarumi Adam a zango ta farko wanda ya aura a shekarar 2006 kuma ita ce uwar yaron sa na farko mai suna Haidar wanda yanzu haka ya cika shekara 12 da haihuwa, amma majiyar mu tace bata san abin da yaraba auren jarumi Adam a zango da Amina ba.
Sannan kuma jarumi Adam a zango ya kara auren mata mai suna Aisha ‘yar asalin shika dake karamar hukumar Zaria a jihar Kaduna, Aisha ta haifa masa ‘yaya maza uku.
Jarumi Adam a zango ya kara auran matar sa ta uku mai suna Maryam daga jihar Nasarawa.
Daga bisani jarumi Adam a zango ya auri wata jarumar kannywood mai suna Maryam AB Yola a Lugbe Abuja a shekarar 2013, inda suka bayyana tare a cikin wani shirin fim mai suna Nas.
Jarumi Adam a zango yayi aure-aure da dama wanda hakan yasa wasu suke tunanun ko matan da yakw aura basa masa abunuwan da yake bukata, shi yasa ko yayi aure yake sakin su.
Amma wannan kadan ne daga cikin labarin da Tashar Gaskiya24 Tv ta wallafa, domin kuji cikekken labarin sai ku kalli bidiyon da zaku gani a aka.
Ga bidiyon nan domin ku kalla.
Karanta wanan labarin.
Mayaƙan ISWAP da suka kashe Janar Dzarma Zirkusu Sunga ta kansu a wajan sojojin Nigeria.
Karanta wannan labarin.
Yanzu Wani Bidiyon Maryam Yahaya Ya Ɓulla Na Sharholiya A Tiktok Masha Allah
Karanta wannan labarin.