Tofa Wani Matashi Ya Turawa Jarumar Ummi Rahab Wani Zazzafan Sako Domin Ta Share Masa Hawaye
Tofa Wani Matashi Ya Turawa Jarumar Ummi Rahab Wani Zazzafan Sako Domin Ta Share Masa Hawaye

Kamar Yadda Kuka Sani De A Wannan Zamani Matasa Da Yawa Na Turawa Jaruman Kannywood Mata Sakon Soyayya Da Har Hakan Wata Ran Yake Jawo Cece Kuce A Kafar Sadarwa Inda Akace Jarumi Tayi Halin Ko In Kula Da Maganar
Haka Ce Ta Faru Da Wani Matashi Kamar Shafin Daily News Hausa Sukayi Wallafawar Kamar Haka ‘Sako Zuwa Ga Masoyiyata Abar Kaunata Ummi Rahab
Hakika Tun Lokacin Da Na Fara Tozali Dake Cikin Fina Finai Na Shiga Matsanaiciyar Damuwa Ayyukana Sun Tsaya Cak
Na Fada Cikin Bakin Duhun Bansan Yadda Zan Yi Na Fitar Da Kaina Ba Rayuwat Tana Cikin Hadari Har Zazzabi Nake Yi Saboda Ke
Ummi Rahab Ki Taimaka Ki Agazamin Ki Ceto Rayuwata Daga Kogin Soyayyarki, Ina Cikin Wayanda Basa San Mata Yan Fim Amma Allah Ya Jarabeni Da Soyayyarki Bansan Yadda Akayi Na Fada Kogon Sonki Ba
Ni Ba Mai Dukiya Bane Ba Dan Kasuwa Bane, Dan Jarida Ne Ni Kuma Dalibi Ne
Dalilin Fitar Da Wannan Rubutun Shine Nasan Wannan Hanyar Da Na Biyo Itace Kawai Zata Saka Sakona Ya Isa Gareki , Bana Son Na Bar Soyayyarki A Zuciyata Gashi Bansan Inda Zan Ganki Ba’
Tofa Wannan Shine Sakon Wannan Dan Jarida Ga Masoyiyarsa Abar Alfarharinsa Wato Ummi Rahab
Masu Karatu Bayan Kun Karanta Wannan Labarin Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci Sannan Muna Da Bukatar In Wannan Ne Karon Ka Na Farko A Wannan Tashar Da Ka Danna Alamar Kararrawar Sanarawa.
Ku Karanta Wannan Labarin
Yanzu Wani Bidiyon Maryam Yahaya Ya Ɓulla Na Sharholiya A Tiktok Masha Allah
Manya Yayan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari A Wajen Bikin Dan Gwamnan Jihar Jigawa Abdurrahman