Trending

Yadda Aka Hukunta Saurayi Da Budurwa Bayan Sunyi Zinah A Gaban Mutane Bakin Titi

Yadda Aka Hukunta Saurayi Da Budurwa Bayan Sunyi Zinah A Gaban Mutane Bakin Titi

– Ayau Mun Samu Labarin Wani Saurayi Da Budurwa Da Suka Aikata Lalata A Idon Mutane Bakin Titi, Sai Dai Bayan An Kamasu An Yanke Musu Hukunchi, Alkalin Kotun Ya Bayyana Cewa Sun Aikata Babban Laifi Tare Da Tayar Hankalin Jama’a.

Shafin Legit Hausa Ya Rawaito Lamarin Ya Auku Ne A Kasar Uganda, Yadda Aka Kama Saurayi Da Budurwa Sun Aikata Zinah Abakin Titi Kuma Aka Yanke Musu Hukunchi.

– Cikakken Rohoto –

Wata kotu a kasar UGANDA ta Yankewa wani saurayi da budurwar sa hukun zaman wata Talatin (3o) a gidan kaso bisa kamasu da Laifin Aikata badala da rana tsaka Lokacin da mutane kekan zirga-zirga a kan Titi.

Matashin mai suna Hafashimana paskari maishekaru 29 mazaunin kauyen Migeshi,Rrwaramba parish, da budurwar sa mai suna Muhawenimana cilodine Mukamulenzi mai Shekaru Ashirin da Hudu (24) an kamasu ne amakon da ya gabata bisa laifin tada Hankalin Mutane.

Kotun Majistare na Kisoro a ranar Talata, 9 gawatan Nuwamba ya samu mutanen biyu daaikata laifin a kan babban hanyar Kisoro Zuwa Bunagana.

Ofishin babban mai shari’a a yankin ya tabbatarda cewa abin da suka aikata ya saba doka.

An yi zargin cewa Paskari da Colodine a ranar 2na watan Nuwamban 2021 misalin karfe 5 nayamma a kan hanyar Kisoro sun yi jima’i abainar jama’a, abin Allah-wadai.

An gurfanar da su a kotu a ranar Talata a gabanMai sharia Fred Gidudu yayin da MuhendoPeter ya gabatar da karar.

Ba su musanta aikatalaifin ba Mutanen biyu sun amsa laifinsu kumaaka yanke musu hukuncin daurin watanni 30 agidan yari. A wani bidiyo da ya karade dandalin sada zumunta, an gano Mukamurenzi da Paskari suna tafiya tare a gefen babban titinnan take, ba tare da gargadi ba suka yi jima’i batare da damuwa cewa mutane na kallonsu ba.


– A Wani Labarin Kuma –

A wani labarin daban, ‘yan sanda sun kamawani mutum bayan ya lakada wa likita dukantsiya inda ya bar shi a mawulyacin hali bayanyabon kyawun fatar matar sa.

Matar waccemusulma ce mai sanye da hijabi ta sanar damijinta, Bakhriddin Azimov cewa likitan fatardan asalin kasar Rasha, Vladimir Zhirno kleeyaba kyawun fatarta.

Daga nan ne mutumin ya Kasance dan asalin kasar Rasha, Vladimir Zhirnokleev yayaba kyawun fatarta.

Daga nan ne mutumin yakai wa likitan farmaki, yanzu haka yanafuskantar hukunci akan cin zarafi kamar yadda LIB ta ruwaito.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Al’amari, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Tirkashi: An bayyana wani sabon al’amri akan jarumi Adam a zango akan auri sakin da yake

Ku Karanta Wannan Labarin:

Mayaƙan ISWAP da suka kashe Janar Dzarma Zirkusu Sunga ta kansu a wajan sojojin Nigeria.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Abin mamaki: Yadda aka daura auren budurwa mai shekaru 55 da saurayinta mai shekaru 62 kuma shine auren su na farko

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button