Advertisement
Trending

Yanzu Wani Bidiyon Maryam Yahaya Ya Ɓulla Na Sharholiya A Tiktok Masha Allah

Yanzu Wani Bidiyon Maryam Yahay Ya Ɓulla Na Sharholiya A Tiktok Masha Allah

Jarumar Da Rashin Lafiyarta Ya Zamto Abun Cece-kuce A Kafafen Sada Zumunta Yadda Har Takai Ga Anyi Hira Da Ita Domin Tabbatar Da Gaskiya Akan Lamarin.

A Yau Kuma Sai Muka Tashi Da Wani Sabon Bidiyo Na Jaruma Maryam Yahaya Cikin Nishadi Da Sharholiya A Shafin Tiktok.

Kamar Yadda Kuka Sani Dai Jarumar Tayi Rashin Lafiya Mai Tsanani Wanda Hakan Yasa Ta Chanja Daga Kamarta Zuwa Wata Kama Da Ba Duk Wanda Yayi Mata Sani Sosai Zai Gane Ta Ba.

Haka Zalika Rashin Lafiyar Jaruma Maryam Yahaya Sai Daya Janyo Cece-kuce Sosai A Kwanakin Baya, Har Takai Anyi Hira Da Jarumar Ido-da-ido Da ‘Yan Jaridu Sannan Ta Bayyana Abunda Yake Damunta.

Bayan Adduo’i Da Masoya Da Kuma Iyaye Sukayi Tayiwa Jarumar Domin Samun Saukinta, Har Allah Ya Bata Sauki Ta Samy Lafiya, Bayan Tashin Ta Daga Rashin Lafiyarne, Sai Ta Tsunduma Shafin TikTok Tana Wallafa Bidiyoyin Nishadi Da Walwala.

Ga Wasu Bidiyoyi Da Mukaci Karo Dasu A Shafin Nata.


Tambaya Ga Masu Karatu?

A Saninku Da Jarumar Fina-finan Hausa Wasu Fina-finai Ne Suka Birgeku Na Jarumar Tun Farkon Shigowarta Kannywood Zuwa Yanzu?

Acikin Matan Kannywood Guda Goma, Shin Maryam Yahaya Zata Iya Zuwa Ta Biyar Kota Shida Daga Cikin Wadanda Suka Iya Aiki Acikin Film?

Da Wanne Jarumi Maryam Yahaya Take Aiki Wanda Idan Sun Hadu Acikin Film Daya, Abun Yake Kayatar Dakai?

Wanne Lokaci Kake Tunanin Maryam Yahaya Zata Dawo Duniyar Fina-finai Ana Damawa Da Ita?

Shin Yanzu Dakaga Kamannin Maryam Yahaya Sun Chanja Soyayyarta Raguwa Tayi A Zuciyarka Ko Sake Hawhawa Tayi?

Wasu Fina-finai Maryam YahayabTa Fito Tare Da Ali Nuhu?

Duk Wadannan Tambayoyin Idan Ka Cika Mai Son Maryam Yahaya Da Fina-finan Da Take Fitowa, Zaka Iya Ajiye Mana Amsoshin A Sashenmu Na Tsokaci, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yanzu Maryam Yahaya Ta Sake Sakin Bidiyonta Na Sharholiya A Shafin Tiktok Cikin Nishadi

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yanzu Wani Sabon Bidiyon Maryam Yahaya Ya Bulla Na Sharholiya A Shafin Tiktok Bayan Rashin Lafiya

Ku Karanta Wannan Labarin:

Bayan Tashin Maryam Yahaya Daga Rashin Lafiya Wasu Bidiyoyinta Na Sharholiya Sun Karade Kafafen Sada Zumunta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button