Bidiyan Gwamna Bala Muhamned Tare Da Yarsa Suna Rawa A Bikin Ta
Bidiyan Gwamna Bala Muhamned Tare Da Yarsa Suna Rawa A Bikin Ta

Kamar Yadda Muka Kawo Muku Bidiyan Yadda Aka Gudanar Da Bikin Yar Gidan Gwamnan Bauchi Wato Bala Muhammed Yau Ma Zamu Sako Muko Wani Dan Bidiyan Mahaifan Tare Da Diyarsa Suna Dan Rausayawa A Bikinta Inda Yaje Ya Mika Hannunta Zuwaga Ga Mijinta Kamar Yadda Zamu Sako Muku Bidiyan
Lallai Wannan Ya Nuna Yadda Gwamna Yake Matukar Kaunar Diyarsa Tasa Allah Ya Sanya Da Alkaira Ya Karo Kauna A Tsakanin Mahaifa Da Yayansu.
Saide Wannan Bidiyan Yayi Matukar Burge Mutane ,Ta Yadda Mahaifi Yake Rawa Da Yarsa A Wajen Bikin Yar Tasa
Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Kun Kalli Wannan Bidiyan Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci.
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Bidiyan Yadda Kamfanin Nafeesat Abdullahi Ke Maida Tsohuwa Yarinya, Maida Baka Chocolatee
Yadda akayi na sami daukaka a shirin fina-finan Kannywood, cewar Azeema Gidan Badamasi