Bidiyan Yadda Kamfanin Nafeesat Abdullahi Ke Maida Tsohuwa Yarinya, Maida Baka Chocolatee

Bidiyan Yadda Kamfanin Nafeesat Abdullahi Ke Maida Tsohuwa Yarinya, Maida Baka Chocolatee

Nafeesat Abdullahi Jarumar Fina Finan Hausa Wadda Yanzu Haka Tauraruwar Ta Ke Kara Haskaka A Cikin Fin Din Nan Mai Dogon Zango Na Tashar Saira Movies Wato Labarina

Jaruma Nafeesat Abdullahi Tana Fitowa A Matsayin Sumayya A Cikin Findin Labarina Shi Kuma Nuhu Abdullah A Matsayin Mahmud Masoyinta

Saide In Bazaku Manta Ba A Satin Da Ya Gabata Ne Aka Gudanar Da Murna Bude Sabon Shagonta Na Kwalliya Mai Suna Nafcosmatic

Inda Mutane Suke Kururu Sani Mai Wata Kalar Kwalliya Ake Yi A Cikin Shagonata , Saide A Yau Mun Binciko Wani Bidiyan Yadda Ake Gudanar Da Kwalliya A Cikin Kamfanin Na Wadda Ake Maida Tsohuwa Yarinya , Sannan Kuma A Maida Baka Chocolaty

Kalli Bidiyan Anan

 

Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Kun Kalli Wannan Bidiyan Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci Game Da Wannan Al’amarin.

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

 

Bayan Hira Da Nuhu Abdullahi, Wanu Saurayi Ya Tona Masa Asiri Yadda Ya Karyata Abunda Ya Fada Acikin Hirar

Tofa Wani Matashi Ya Turawa Jarumar Ummi Rahab Wani Zazzafan Sako Domin Ta Share Masa Hawaye

Tirkashi: An bayyana wani sabon al’amri akan jarumi Adam a zango akan auri sakin da yake

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button