Tirkashi Rundunar ƴansandan jihar Jigawa takama muta biyar 5 bisa Sa hannunsu a kinsan manajan kamfanin three brother dake cikin garin Hadejia.

Tirkashi Rundunar ƴansandan jihar Jigawa takama muta biyar 5 bisa Sa hannunsu a kinsan manajan kamfanin three brother dake cikin garin Hadejia.

Rundunar ƴansandan jihar Jigawa sun samu nasarar kama mutane 5 wanda ake zargin su dasa hannunsu a kisan mana jan gidan shinkafa na cikin garin hadejia.

Kamar yadda rahotan yyazmana daga ɗaya daga cikin manema labaranmu na Jihar Jigawa dake zaune a cikin garin hadejia ya tabbatar mana da cewa mutanan da suka kashe mana jan gidan shinkafa mai suna Allaji audu.

Rahoton yanuna cewa makisan sun kasheshine a ranar assabat da tagabata bayan harbinsa da sukayi sunkuma harbi matarsa ƙafa daga bisani suka yankata wanda itama tamutu.

A cikin bincikyan da rundunar ƴansanda jihar Jigawa suka gudanar sun kamu mutane biyar da ake zargin su bisa kafin kisan kan.

A wata tattaunawa da Kwamandan ƴansandan Haɗejia yayi da manema labar yashaidamana cewa sunan akan aikinsu na bincikyan kyasdin mutuwar manajan gidan three brother Cikin ikon Allah muna samun nasara sosai nan ba da wani ɓata lokaciba zamu bayyana mutanan da suke da sa hannu akan lamarin.

To jama’a zamuso mukarɓi ra ayoyin Ku akan aukuwar wannan lamari na garin hadejia don jin tabakinku zamuso kubiyomu ta sahinmu na tsokaci kaitsaye.

A harkulum Kuna tare dani A.Usman Ahmad a shafin Dalatopnews ɗauke da labaran duniya.

KU KARANTA WANNAN:

Manoman Jihar Borno sun fara biyan haraji ga kungiyar ISWAP.

Bayan Hira Da Nuhu Abdullahi, Wanu Saurayi Ya Tona Masa Asiri Yadda Ya Karyata Abunda Ya Fada Acikin Hirar

Bayan harin da ƴan ta’adda suka kaiwa jirgin ƙasar dake sufuri zuwa Abuja Kaduna mutane sunƙi sakin jiki da jirgin dangujewa masu garkuwa da mutane.

Kada kumanta kudanna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button