Advertisement

Tofa In Baba Dan Audu Ne Babanka Wane Mataki Zaka Dauka Akansa ?, A Matsayinka Na Mai Hankali

Tofa In Baba Dan Audu Ne Babanka Wane Mataki Zaka Dauka Akansa ?, A Matsayinka Na Mai Hankali

Tofa Kamar Yadda Kuka Sani De Jarumin Kannywood Rabi’u Rikadawa Wadda Yake Fitowa A Matsayin Baba Dan Audu Yayi Kaurin Suna A Duk Jihohin Arewa Kan Mummunan Halin Da Yake Nunawa A Cikin Shirin Labarina

Baba Dan Audu De Ya Kasance Mahaifi Mai Son Kudi Duk Da Cewa A Cikin Shirin Bawai Shine Mahaifin Mahmud Da Ya Haifeshi Ba Ya Kasance Kawai Mijin Mahaifiyar Mahmud Ne , Amma Duk Da Hakan Bai Hanashi Zulamar Son Ci Gadansa

Saide Baba Dan Audu A Wata Hira Da Akayi Dashi A Gidan Talabijin Na Bbc Hausa Ya Bayyana Cewa Kwata Kwata Ba’a Yiwa Baba Dan Audu Adalchi

Domin Shi Baba Dan Audu Baya Sata Kuma Talauchine Yake Damunsa Don Hakane Yake Neman Taimako Daga Gurin Al’umma Idan Ya Bayyana Cewa In Ba’a Son Halinsa Kawai A Maida Shi Saudia

Saide Irin Wannan Halin Da Baba Dan Audu Yake Nunawa Ne Yasa Wani Shafi Ya Wallafa Cewa’For Example Baba Dan Audune Babanka Wani Mataki Zaka Dauka Akansa’

Shin Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Duk Da Cewa Uba Ubane Amma Inda Ya Zamo Ace Mahaifin Yana Da Halin Baba Dan Audu Na Shirin Labarina Wane Irin Mataki Zaka Dauka Akansa Saide Mun Samu Wasu Inda Suka Bayyana Ra’ayoyinsu A Cikin Wannan Bidiyan Kasan

Shin Masu Sauraranmu A Naku Bangaran Wani Irin Mataki Zaku Dauka Inda Ya Kasance Haka Akanku?

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

Tofah Saurayin Daya Tonawa Nuhu Abdullahi Asiri Tare Da Ƙaryata Abunda Ya Faɗa Yanzu Ya Sake Wallafa Wani Batun Game Dashi

Bayan Hira Da Nuhu Abdullahi, Wanu Saurayi Ya Tona Masa Asiri Yadda Ya Karyata Abunda Ya Fada Acikin Hirar

Wani al’amari ya bayyana akan wasu jaruman kannywood wanda suka sauya kamanni bayan wasu shekaru

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button