Wani al’amari ya bayyana akan wasu jaruman kannywood wanda suka sauya kamanni bayan wasu shekaru

Wani al'amari ya bayyana akan wasu jaruman kannywood wanda suka sauya kamanni bayan wasu shekaru

Kamar yadda kuka sani masana’anyar shirya fina-finan hausa ta kannywood tana da yawan jarumai a cikin ta wanda sun shahara har ma daukaka su katai wani matsayi da aka sansu a duniya.

Da yawa daga cikin jarumai Mata da masana’antar kannywood take dauka tun suna ‘yan matasan su shigar dasu harkar fim, amma daga baya sai kuga sunyi girman da kowa zai yi mamaki.

Idan zaku iya tunawa kamar su jaruma Maryam Yahaya tun tana ‘yar madaidaiciya aka fara sanya ta a cikin wani shiri mai suna “Mariya”, wanda a lokacin bata gama zama cikekkiyar budurwa ba, da ‘yan karancin kuruciyar ta aka fara shirin fim din da ita.

Amma idan kuka yi duba a yanzu jaruma Maryam Yahaya tayi cikar da kowa ya ganta yasan ta cika budurwa, domin duk wani abu da ake bukata ga ‘yar mace ta same shi.

Haka dai wasu daga cikin jarumai Mata na kannywood tun suna ‘yan matsakaita ake fara shirin fim dasu amma daga baya kowa sai yana mamakin girman su.

To a yau kuma mun sami wata wallafa wanda tashar Gaskiya24 Tv dake kan manhajar Youtube tayi, inda a wallafa wata bidiyon jatuman kannywood mata da suka sauya kamannin su bayan wasu shekaru.

A cikin bidiyon zakuga yadda suka jero jaruman daya bayan daya tare da hotunan su na da wanda suna kan ‘yan matsakaita har kawo na yanzu, wanda sun gama zama cikakkun mata.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

Karanta wannan labarin.

Yadda akayi na sami daukaka a shirin fina-finan Kannywood, cewar Azeema Gidan Badamasi

Karanta wannan labarin.

Tirkashi Rundunar ƴansandan jihar Jigawa takama muta biyar 5 bisa Sa hannunsu a kinsan manajan kamfanin three brother dake cikin garin Hadejia.

Karanta wannan labarin.

Bidiyan Yadda Kamfanin Nafeesat Abdullahi Ke Maida Tsohuwa Yarinya, Maida Baka Chocolatee

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button