Bidiyan Yadda Aka Gudanar Da Dinnar Bude Daso Event Center Da Mama Daso Ta Bude Domin Gudanar Da Taro
Bidiyan Yadda Aka Gudanar Da Dinnar Bude Daso Event Center Da Mama Daso Ta Bude Domin Gudanar Da Taro

Kamar Yadda Kuka Sani Jarumar Saratu Daso Tsohuwar Jarumar Kannywood Da Tayi Fice A Masana’antar Kannywood
Jaruma Mama Daso Ta Kwashe Lambobin Yabo A Bangaren Fina Finan Da Ake Nuna Barkwanci
Kamar Yadda Kuka Sani De Akasarin Jaruman Kannywood Bawai Da Sana’ar Fin Suka Dogara Ba Suna Da Wata Sana’ar Da Suke Gudanawar Ta Bayan Fage
A Jiya Ne Muka Sami Bidiyo Yadda Dandazon Jaruman Kannywood Mata Da Maza , Da Suka Halirchi Wajen Bikin Bude Gidan Biki Da Tayi Mai Suna Daso Event Center
Kalli Bidiyan Anan
Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Kun Kalli Wannan Bidiyan Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahenmu Na Tsokaci.
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Bidiyan Gwamna Bala Muhamned Tare Da Yarsa Suna Rawa A Bikin Ta
Yadda akayi na sami daukaka a shirin fina-finan Kannywood, cewar Azeema Gidan Badamasi
Nuhu Abdullahi Ya Ɗauki Mataki Akan Saurayin Dayake So Ya Tona Masa Asiri Tare Da Ƙaryatashi