Trending

Budurwar Da ‘Yan Uwanta Suke Zinah Da Ita Ta Dubura Har Ta Haukace, Yanzu Wani Bidiyonta Ya Sake Ɓulla Masha Allah

Budurwar Da 'Yan Uwanta Suke Zinah Da Ita Ta Dubura, Yanzu Wani Bidiyonta Ya Sake Ɓulla Masha Allah

Kamar Yadda Kuka Sani A Kwanakin Baya Mun Samu Labarin Yadda Mahaifiyar Wata Budurwa Ta Kawo Korafin Yadda Ake Lalata Da ‘yarta Ta Dubura, Har Abun Yayi Yawo Sosai A Kafafen Sada Zumunta.

A Kwanakin Baya Fauziyya D Suleiman Ta Wallafa Wani Bidiyo Na Wata Budurwa Wanda Aka Kawo Korafin Cewa, Kawunnanta Suna Lalata Da Ita Ta Dubura Har Ta Kusan Haukacewa.

Bayan Faruwar Wannan Lamari Akayi Ta Neman Taimako Da Adduo’i A Wajen Mutane Har Allah Yasa Aka Samu Wasu Bayin Allah Sukayi Ta Tura Taimako Domin Sama Mata Lafiya, Ga Abunda Fauziyya D Suleiman Ta Wallafa Akanta.

@fauziyya_d_sulaiman AN YIWA YARINYAR DA AKE ZARGIN KAWUNANTA SUN LALATA AIKI CIKIN NASARA

Alhamdulillah ala kulli halin, kamar yadda muka sanar daku za a yiwa wannan yarin aiki guda uki (Dubura da
gabanta da Yoyon fitsari) to an yi duka cikin nasara muna adduar Allah ya bata lafiya, za mu ci gaba da kula da ita har ta samu sauki.

za mu yi kokarin samarwa mahaifiyarta jarin sanaa domin ta ci gaba da riketa, domin wallahi a halin da muka same suabincin da za su ci wahala ya ke musu, kudin haya maba ta iya biya mahaifiyar tata sai yawon karorota ke yi,
ta ce ko ba ta samu sanaar da za ta yi ba za ta yadda ta mayar ita ba, za ta riketa duk wuya duk dadi.

Yanzu aikin kuma ya koma hannun masu kare hakkin dan’adam duk da tun farko sun kai korafin su can,sannan mun samu wata baiwar Allah daga can ainihin
garin da ake zargin an lalata yarinyar su ma sun ce za su taimaka gurin bi mata hakkinta.

Allah ya sakawa duk Wanda suka taimaka da alkairiamin.

Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kuga Halin Da Yarinyar Take Ciki Yanzu.

Toh masha Allah Da Alamu Nan Bada Jimawa Ba Yarinyar Zata Iya Samun Cikakkiyar Lafiya, Allah Yakara Sauki Ya Kuma Kiyayewa Gaba, Zamu So Ky Watsa Wannan Bidiyon Zuwa Kafafen Sada Zumunta Domin Mutane Susan Halin Da Yarinyar Take Ciki, Kada Ku Manta Ku Ajiye Mana Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo.

Sannan Idan Wannan Shine Karonka Na Farko A Wannan Tashar Munaso Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Ƴan Uwana Ne Suke Zinah Dani Ta Dubura Har Na Haukace Cewar Wata Budurwa

Ku Karanta Wannan Labarin:

Bani Da Budurwa Amma Nan Da Wata Biyu Zanyi Aure Cewar Presdo Jarumin Film Din Labarina

Ku Karanta Wannan Labarin:

Duk Namijin Danaji Muryarsa Sai Sha’awata Ta Tashi Na Zubar Da Maniyyi Cewar Wata Budurwa ‘Yar Shekara Ashirin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button