Ina mata masu yada alfasha a dandanlin TikTok ku saurari wannan jawabi domin gujewa shiga hallaka

Ina mata masu yada alfasha a dandanlin TikTok ku saurari wannan jawabi domin gujewa shiga hallaka

Kamar yadda kuka sani yanzu Allah ya kawo mu wani zamani wanda ‘yam mata suke abubuwan da bai kamata ba a yanar gizo musamman dandalin TikTok.

Idan kukayi duba a yanzu burin ko wace ‘yar mace ta sayi wayar hannu wanda zatana amfani da ita wajan hawa dandalin sada zumunta musamman ma TikTok, domin a yanzu duk wata ‘yar data waye to zaka ganta a dandalin TikTok.

Badan komai suke bukatar hawa wannan dandalin na TikTok ba sai dan suna wallafa bidiyon kansu sun abunuwan da bai kamata ba, inda zakuga wasu ma kayan da suke sanyawa sannan su wallafa bidiyon ba yakaye na mutunci ba.

A yanzu wannan dandalin na TikTok yasa ‘yam mata da yawa sun shagala sun maida hankalin su wajan aikata abubuwa da baza su amfanar dasu ba, wanda abin har ya fara wuce gona da iri.

To a yau kuma mun sami wata bidiyo wanda tashar Tsakar gida dake kan manhajar Youtube ta wallafa, inda a cikin bidiyon wani malamin addini ya bayyana yana wa’azi akan masu amfani da dandalin TikTok.

Malamin yayi bayani mai garsarwa a cikin wannan bidiyon akan abin da ‘yan TikTok suke aikatawa domin suna abunuwan da zai iya kaisu ga halaka.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kuji cikekken bayanin da malamin yake.

Karanta wannan labarin.

Tirƙashe makarantar da malam Abubakar Gumi yabuɗewa makiyaya dan kawo ƙarshen ta addan cin ƙasarnan ya jawo ce ce kuce a kafar sada zumunta.

Karanta wannan labarin.

Budurwar Da ‘Yan Uwanta Suke Zinah Da Ita Ta Dubura Har Ta Haukace, Yanzu Wani Bidiyonta Ya Sake Ɓulla Masha Allah

Karanta wannan labarin.

Bidiyan Yadda Aka Gudanar Da Dinnar Bude Daso Event Center Da Mama Daso Ta Bude Domin Gudanar Da Taro

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button