Nuhu Abdullahi Ya Ɗauki Mataki Akan Saurayin Dayake So Ya Tona Masa Asiri Tare Da Ƙaryatashi
Nuhu Abdullahi Ya Ɗauki Mataki Akan Saurayin Dayake So Ya Tona Masa Asiri Tare Da Ƙaryatashi

Jarumin Kamnywood Nuhu Abdullahi Ya Dauki Matakin Gaggawa Akan Matashin Dayake So Ya Tona Masa Asiri.
Kamar Yadda Kuka Sani A Kwana Biyu Da Suka Wuce Aka Tattauna Da Nuhu Abdullahi, Watp Mahmud Acikin Shirin Film Din Labarina, Yadda BBC Hausa Tayi Hira Da Jarumin Yadda Ya Bayyana Tarihin Rayuwarsa.
Sai Dai Bayan hirar Da Akayi Dashi Ya Bayyana Wasu Abubuwa Dasula Faru Ga Rayuwarsa Kamar Makarantar Da Yayi Ta Firamare Da Sikandare Har Ma Da Asalinsa, Wato Inda Aka Haifeshi.
Bayan Haka Ne muka Samu Wani Dogon Bayani A Shafin Wani Saurayi Mai Suna ishak Usman Wali, Yadda Yake Karyata Abunda Nuhu Abdullahi Ya Fada A Yayin Hirar Nan Tasa.
Ga Abunda Ya Wallafa.
ALHAMDULILLAHI MASHA ALLAHIna godiya ga Allah
madaukakin sarki daya kawomu wannan safiya mai albarka dafatar Allah yasadamu da nasarorin dake cikin wannan sati amen.
Ina mika godiya ga abokaina dasauran yan
uwa wadanda suka kirani awaya da wadanda
suka turamin sako akan abinda na rubuta shekaran jiya danganeda
Jarumi NUHU ABDULLAHI
inda wasu suke yabamin akan
fayyace gaskiya wasu kuma sukemin kallon
ban kyautaba inda wasuma suke ganin cewa
wai hassadace, nasamu shawarwari dayawa
akan wannan batu kuma ina godiya akanhakan.
Inaso mutane susani cewa ni marubucine kuma nayi rantsuwar cewa zanfadi gaskiya aduk inda naga cewa anyi kuskure, matsalata da Nuhu Abdullahi itace kuskuren dayayi na chanja asalinshi tareda cire asalin mahaifarsa a shafin tarihin rayuwarsa gaba daya.
shiyasa nafito na fadawa duniya
gaskiyar abinda nasani tareda hujjoji masu karfi wadanda babu wanda ya isa ya karyata abinda nafadia.
Masu sukana sunsan gaskiya kawai daitsorone dakuma munafurcin damuka sabayiwa juna yasa suke ganin cewa ba daidai bane, kuma dukkaninsu babu wanda wani dadin duniya zaisa yamanta da inda aka haifeshi dakuma asalinsa.
Don haka bawai nabariba duk inda naji wani yayi wani abinda bai daceba zanyi amfanida media domin na fadawa duniya hakikanin gaskiyar lamari.
Dama wannan shine babbar matsalar damuke fama da ita a arewa munfi kowa fuskantar matsaloli ta hanyar kisa dabanci
tareda mafi munin rashin tsaro amma kafofin sadarwar mu basa fitowa suyi magana akai sunfi so suyi magana akan nishadi kokuma shiga sabgar wasu mutane daban, kawai saboda tsoro.
Yakamata duk wanda yasan gaskiya akan
koma waye kuma koma menene to yayi
kokarin fadinta domin yasauke nauyin da
Allah yadora masa dafatar Allah yasamugane amen.
Akarshe ina kara kira ga BBC hausa dasu
sake interview dashi domin yafada musu
gaskiyar wayeshi saboda yanzu duniya tasan gaskiya, domin idan basuyi hakaba to suma zaa kallesu a matasayin wadanda suke daurewa karya gindi, sannan daukar matakin BBC hausa shine zaisa duk wani mai tunaniirin wannan zai shiga taitayinsa.
Dafatar Allah yabamu zaman lafiya Amen. ISHAKA USMAN WALI.
Bayan Wallafa Wannan Abu Sai Saurayi Ya Sake Wallafa Wani Rubutu Wanda Fahimtarmu Ta Nuna Sakonsa Ya Isa Ga Jarumin Shine Ya Dauki Mataki Akansa Na Kawar Dashi Daga Cikin Mabiyansa A Kafar Sada Zumunta
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Al’amari, Sannan kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrwa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku karanta Wannan Labarin:
Ku karanta Wannan Labarin:
Ku karanta Wannan Labarin: