Subahanalla: Jami’an tsaro sun kama matar data kashe mijinta dalilin ya kamata da kwarto akan gadon su
Subahanalla: Jami'an tsaro sun kama matar data kashe mijinta dalilin ya kamata da kwarto akan gadon su

Wata mata ta kashe mijinta sabida ya kamata da kwarto akan gadon auren su, al’amarin ya faru ne a Etsako West dake jihar Edo kamar yadda Daily Trust da ruwaito.
Mutumin yana da mata biyu amma sabida matan nasa su zauna lafiya sai ya raba musu gida, inda kowacce ya sama mata gidan ya ita kadai, a ranar da al’amarin zai faru yana dakin Uwargidan sa ne da kwana.
Amma sai ya sami labarin cewa, Amaryar sa tana tare da wani kwarto sabida da haka sai ya tafi wajan Amaryar tasa domin ya tabbatar da abin da aka fada masa, ai kuwa yana zuwa sai ya tarar sa kwarton waje daya da Amaryar tasa nan take ta kama kwarton.
Ganin ya kama kwarton ne yada Amaryar tasa ta dauko wuka ta cakawa mijin nata domin kwarton ya sami damar tserewa, inda Amaryar tasa tayi kokarin kulla makirci domin al’amarin ya zama kamar fashi aka musu amma basa sami damar hakan ba.
A yanzu haka wannan Amaryar tana hannun jami’an tsaro domin cigaba da bincike akan al’amarin.
Karanta wannan labarin.
Karanta wannan labarin.
‘Yan Bindiga Sun Shiga Gidan Shugaban Kamfanin Three Brothers Sun Kasheshi Da Matarsa
Karanta wannan labarin.
Ina mata masu yada alfasha a dandanlin TikTok ku saurari wannan jawabi domin gujewa shiga hallaka