An bayyana abubuwa guda sittin (61) wanda ta dalilin su ake samin mutuwar aure a wannan zamani
An bayyana abubuwa guda sittin (61) wanda ta dalilin su ake samin mutuwar aure a wannan zamani

Ita rayuwar aure an ginata ne akan soyayya da nutsuwa da kuma tausayi tsakanin Miji da Matar sa, tare da fashimtar juna da mutuntawa sannan da kyautatawa wanda zama a haka ne zai da Miji da Mata zasuyi rayuwar mai tsawo ba tare sa wani ya shiga hakkin wani ba.
To yau kuma mun sami wasu dalilai guda tittin (61) wanda ake ganin suke ummul aba isin wasu matsaloli wanda idan ba’a kula da suba za’a iya samin mutuwar aure.
Amma an kasa wadannan matsalolin zuwa gida uku 3.
Na farko shine: Matsalolin da suke faruwa kafin aure.
Na biyu kuma: Matsalolin da suke faruwa lokacin aute.
Sai na uku: Matsalolin da suke faruwa bayan aute.
Wadannan matsaloli guda uku akwai wanda suke zuwa gada bangaren Mata kawai, sannan akwai masu zuwa daga bangaren Maza kawai, haka kuma akwai masu zuwa daga duka bangarorin guda biyu tsakanin Miji da Mata.
Ga dai jerin abubuwa guda (60) da suke kawo mutuwar aure nan wanda Malam Aminu Ibrashim Daurawa ya wallafa.
1. Al-Adu
2. Rashin Ilimin Zamantakewar Aure
3. Rashin Zabin Matar Kirki Ta Gari
4. Auren Babu Soyayya Daga Miji K0 1
5. Gaggawar Yin Aure Batare Da MutL
Shirya Ba
6. Banbancin Ilimi
7. Rashin Binciken Halin Miji Kafin Au
8. Rashin Binciken Halin Mata Kafin A
9. Matsalar Iyayen Miji
10. Matsalar Iyayen Mata
11. Matsalar Dangin Miji
12. Matsalar Dangin Mace
13. Rashin Tsafta
14. Rashin Iya Kwalliya
15. Rashin Iya Magana
16. Rashin CiyarBasu
17. Rashin Iya Kwanciyar Aure
18. Rashin Adalci
19. Goyon Kaka (Yar Shagwaba)
20. Auren Kisa Wuta
21. Zaman Gidan Haya
22. Ruwan Ido Wajen Neman Aure
23. Auren Bariki
24. Auren Mace Don Kudinta
25. Auren Dole
26. Matsalar Talauci
27. Matsalar Qawaye
28. Zafin Kishi
29. Rashin Haihuwa
30. Rashin Ladabi
31. Rashin Kunya
32. Shaye-Shayen Kayan Maye
33. Qannen Miji
34. Qannen Amarya
35. Abokan Miji
36. Sata
37. Gulma
38. Tsananin Damuwa
39. Rashi Lafiyar Mace Wajen Gamsar Da Miji
40. Rashin Lafiyar Miji Wajen Gamsar Da
Matarshi
41. Sharrin Bokaye
42. Rashin Shawara Tsakanin Miji Da Mata
43. Aikin Mace (Ta Zama Yar Kasuwa K0
Ma’aikaciya)
44. Rashin Ilimi Da Samun Wayewa Akan
Aure
45. Rashin Daukar Nauyin Iyali Wajen Basu hakki.
Haqqi
46. cm Bashi Ayi Aure
47. Yawan Tafiye—Tafiye (Bala Guro)
48. Yawan Zuwa Unguwa
49. cm Amanar Aure Daga Miji K0 Mata
50. Shigar Da Qawaye K0 Abokai Cikin Harkar
Iyali
51. Rashin Kula Da Addini
52. Girman Kan xaya Daga Cikin Ma’aurata
53. Rashin xaukar Aure A Matsayin Ibada
54. Butulci Da Manta Alheri
55. Samun Larura K0 Wani Ciwo Mai Tsanani
56. Yawan Shigar Iyaye Cikin Harkar Aure
57. Al’mubazzaranci
58. Rashin Godiya
60. Mummunan Zato
61. Rashin Nuna Tausayi Da Damuwa Da
Juna.
Allah ya daidaita tsakanin ma’aurata. Ya bada
zaman lafiyar aure.
Karanta wannan labarin.
Ƙawatace Takaini Wajen Boka Yake Zinah Dani Tsawon Kwana Uku Kuma Ba’a Garinmu Ba Cewar Wata Budurwa
Karanta wannan labarin.
Wasu Hotunan Rahama Sadau Da Sani Danja Masu Ɗaukan Hankali Da Suka Janyo Cece-kuce
Karanta wannan labarin.
Shin kun san jarumai da mawakan da suka mallaki Motoci masu tsadar da babu kamar su a yanzu