An kama mutum 12 waɗanda ake zargi da sa hannu kan kisan jami’in rundunar ƴansandan jihar Legos.

An kama mutum 12 waɗanda ake zargi da sa hannu kan kisan jami'in rundunar ƴansandan jihar Legos.

Kisan ɗan sandan Nigeria yajanyo manyan maganganu a jihar Legos.

Kamar yadda muka sami rahoton kisan ɗaya daga cikin rundunar ƴansandan jihar Legos rahotan yazomana  da cewa sun kama mutum 12 waɗanda ake zargi da sa hannu kan kisan jami’in rundunar mai suna Kazeem Abonde.

Abonde wanda lauya ne kuma mai muƙamin sufiritanda an kashe shi ne bayan wata shida da yin ritaya a watan Satumba yayin wani samame da aka kai kan mafakar waɗanda ake zargi da aikata laifuka a rukunin gidaje na Ajao.

Cikin wata sanarwa a ranar Talata kakakin ƴan sandan Legas Adekunle Ajisebutu ya ce za a gurfanar da waɗanda aka kama ɗin a gaban kotu ranar Laraba.

A wani labari da ya fito daga manyan gidan jiridu a ranar Laraba daga bakin mai magana da yawun yan sandan jahar Adekunle Ajisebutu na cewa wadanda aka kama bayan bincike da akayi za’a gurfanar dasu gaban shari’a ranar Laraba mai zuwa.

Daga cikin wadanda aka kama har da wani mai suna Isma’il Abdullahi Haruna mai shekara 23.

An kama sauran mutum 11 ɗin ne bayan mako huɗu ana bincike a cewar Mista Ajisebutu.

To jama’a zamuso mukarɓi ra ayoyin Ku akan wannan lamari na kisan ɗan sandan jihar Legos Wanda aka kama Mutane goma sha biyu don jin tabakinku zamuso kubiyomu kaitsaye ta sahinmu na tsokaci.

KU KARANTA WANNAN:

Soyayay Ruwan Zuma Bidiyan Soyayyar Tsohon Da Yayi Wuff Da Zallailiyar Budurwa Mai Jini A Jika

Wata Sabuwa Yan Sanda Sun Cafke Saurayi Da Yake Yaudarar Yan Mata Ya Gudu Da Wayarsu Ta Salula

An bayyana abubuwa guda sittin (61) wanda ta dalilin su ake samin mutuwar aure a wannan zamani

Ƙawatace Takaini Wajen Boka Yake Zinah Dani Tsawon Kwana Uku Kuma Ba’a Garinmu Ba Cewar Wata Budurwa

Kada kumanta ku danna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button