LABARINA SEASON 4 EPISODE 7 KAƊAN DAGA CIKI.

LABARINA SEASON 4 EPISODE 7 KAƊAN DAGA CIKI.

LABARINA SEASON 4 EPISODE 7 KAƊAN DAGA CIKI.

Shirin labarina shurune dake zuwa muku a duk karshan mako na ranar juma’a di misalin ƙarfe 8:00pm.

Shirin labarina shirine da kamfanin Aminu saira yake shirya wa wanda labarin ya ɗauki hankulan jama’a kafar sada zumunta.

Haka zalika shirin labarin a shirine mai dogon zango wanda ake fafata soyayya tsakanin furasdo da kuma akan wata yarinya mai suna sumaiya.

Wanda a shirin da yafita a makon da yagabata an sami rahotan batar sumaiya wanda haryanzu ba a ga taba wanda bisa zargi ana zargin wata abokiyar aminta wanda da itace a matsayin da sumaiya take kai a yanzu.

Wadai a wannan makon da damuke ciki ansami nasarar samo su maiyya a wajan yan masu garkuwa da mutane.

Ga kaɗan daga cikin shirin Film ɗin.

To jama’a zamuso mukarɓi ra ayoyin Ku akan wannan shirin Film ɗin labarina mai dogon zango don jin tabakinku zamuso kubiyomu ta sahinmu na tsokaci kaitsaye.

KU KARANTA WANNAN:

Tirƙashi matasan Sokoto da Zamfara da Kebbi sun gudanar da zanga zangar lumana a birnin tarayyar Nigeriya Abuja Don sasanto da ƴan bindigar da suke kashesu.

An kama mutum 12 waɗanda ake zargi da sa hannu kan kisan jami’in rundunar ƴansandan jihar Legos.

 

Soyayay Ruwan Zuma Bidiyan Soyayyar Tsohon Da Yayi Wuff Da Zallailiyar Budurwa Mai Jini A Jika

 

Wata Sabuwa Yan Sanda Sun Cafke Saurayi Da Yake Yaudarar Yan Mata Ya Gudu Da Wayarsu Ta Salula

 

Kada Kumanta kudanna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button