Saboda Isah Ali Pantami Musulmi Ne Akeyi Masa Hassada Cewar Feni Fanni Kayode
Sabida Isah Ali Pantami Musulmi Ne Akeyi Masa Hassada Cewar Feni Fanni Kayode

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Kungiyar ASUU, Tana Tsaka Da Kalubalantar Malam Isah Ali Pantami Bayan Karramawar Da Akayi Masa Ta Bashi Farfesa.
Hukumar ASUU Ta Kalubalanchi Malam Isah Ali Pantami Akan Wannan Babban Matsayi Da Aka Bashi Na Karramawa Da Akayi Masa Na Bashi Farfesa, Acikin Bayaninsu Sun Bayyana Cewa Malam Isah Ali Pantami Bai Cancanci Zama Farfesa Ba.
Malam isah Ali Pantami Bai Kamata Ya Zama Furofesa Ba Cewar Kungiyar Malaman Jami’un Nigeria ASUU
Bayan Faruwar Wannan Al’amari sai Femi Fanny Kayode Ya Kalubalanchi Kungiyar ASUU Akan Wannan Abu Da Suka Fada Akan Malam Isah Ali Pantami.
Mr Femi Fani Kayode ya kalubalanci wasu ‘ya’yan kungiyar Malaman Jami’a (ASUU) da sauran mutanen da suke sukar mukamin Professor da jami’ar FUTO werri ta bawa Sheikh Dr lsa Ali Pantami.
Femi Fani Kayode yace ko dai don Malam Isa Ali Pantami ya kasance Musulmi ne shiyasa ake sukarmukamin da aka bashi?Femi Fani Kayode yace ya san Malam Isa Ali Pantami sani na hakika, kuma ya cancanci ya zama Professor.
Idan har mutane irin Mr Femi Fani Kayode zasu kawar da banbancin addini su fito su bayyana gaskiya akan
hassadar da ake yiwa Malam Isa Ali Pantami don ya zama Professor to ai magana ta kareYaa Allah Ka ciyar mana da Malam Isa Ali Pantami
gaba, Ka daukaka darajarsa tare damu Ka bamu ikon
gamawa da duniya lafiya Amin.
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Abu Da Hukumar ASUU Tayiwa Malam Isah Ali Pantami Na Kalubalantarsa Akan Bashi Mukamin Farfesa, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Gaskiya Ta Bayyana Akan Daukan Hoton Da Hadiza Gabon Tayi Da Malam Isah Ali Pantami
Ku Karanta Wannan Labarin:
Ku Karanta Wannan Labarin: