Soyayay Ruwan Zuma Bidiyan Soyayyar Tsohon Da Yayi Wuff Da Zallailiyar Budurwa Mai Jini A Jika
Soyayay Ruwan Zuma Bidiyan Soyayyar Tsohon Da Yayi Wuff Da Zallailiyar Budurwa Mai Jini A Jika

Kamar Yadda Kuka Sani A Zamani Yanzu Mafi Akasarin Yan Mata Burinsu Baya Wuce Su Aure Yaro Karami Dan Kwalisa, A Wasu Bangare Ma Wasu Yan Mata Sukan Biye Wa Yaro Ayita Soyayya Ko Yana Da Sa’a Ko Babu Sudai Ace Sun Aure Yaro Dan Wanka
Saide A Gaskiyar Magana Itace Ana Son Mace Ta Aure Mutumin Da Zai Riketa Da Amana Wala Yaro Ko Magidanchine , Don Gujewa Yanayin Yau Da Kullum Kar Mahaifinki Ya Aurar Dakai Ki Dawo Yana Jiyar Da Ce Ko Daga Anyi Haihuwa Daya Mijin Ya Gazo Daukar Dawainiyar Ki Hakan Yasa Ya Daka Miki Kati
A Wannan Satinan Ne Wani Bidiyan Wasu Ma’aurata Dattijo Da Yarinya Yar Shalah Yayi Yawao
Kalli Bidiyan Anan
Daga Karshe Muna Yiwa Wayannan Ma’auratan Fatan Zamani Lafiya Da Samun Zuri’a Na Gari.
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
An bayyana abubuwa guda sittin (61) wanda ta dalilin su ake samin mutuwar aure a wannan zamani
Wasu Hotunan Rahama Sadau Da Sani Danja Masu Ɗaukan Hankali Da Suka Janyo Cece-kuce