Tirƙashi matasan Sokoto da Zamfara da Kebbi sun gudanar da zanga zangar lumana a birnin tarayyar Nigeriya Abuja Don sasanto da ƴan bindigar da suke kashesu.

Tirƙashi matasan Sokoto da Zamfara da Kebbi sun gudanar da zanga zangar lumana a birnin tarayyar Nigeriya Abuja Don sasanto da ƴan bindigar da suke kashesu.

matsalar hare haren ƴan fashin daji dake ci gaba da addabar mutane a wasu jihohin arewacin ƙasar wasu matasa sun ce zai fi kyau a koma kan teburin tattaunawa da ƴan bindigar.

Don hakan shi zai bada damar fahimtar jin menene damuwar su don magance musu domin suma suna da abin da ya janyo suka fara wannan aikin.

A jiya Talata ma sai da Shugaba  Muhammadu Buhari ya sake yin Allah wadai da aika aikar ƴan fashin dajin ta kashe mutum 15 a baya bayan nan cikin jihar Sokoto inda ya ce hari ne na rashin hankali a kan mutanen da ba su ji ba su gani ba kuma lallai sai an yi hukunci a kan abinda suka aikata.

Sai dai matasa yakin  since wannan ba mafita bace mai girma shugaban ƙasa maganar ku tana kara fusata mutanan mukuma fushinsu a kanmu yake ƙarewa muda iyayanmu da iyalamu baki ɗaya.

Matasan da suke ƴan asalin Sokoto da Zamfara da Kebbi sun ce a shirye suke su shiga gaba don tattaunawa da ƴan fashin dajin don samar da zaman lafiya a yankin su baki ɗaya.

Sun bayyana hakan ne yayin wani taro da suka yi a Abujar a jiya kenan ranar Talata don temakamar jama’ar yankin su baki ɗaya.

Kada kumanta kuna tare Dani A.Usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews ɗauke da labaran duniya.

KU KARANTA WANNAN:

An kama mutum 12 waɗanda ake zargi da sa hannu kan kisan jami’in rundunar ƴansandan jihar Legos.

Soyayay Ruwan Zuma Bidiyan Soyayyar Tsohon Da Yayi Wuff Da Zallailiyar Budurwa Mai Jini A Jika

Wata Sabuwa Yan Sanda Sun Cafke Saurayi Da Yake Yaudarar Yan Mata Ya Gudu Da Wayarsu Ta Salula

An bayyana abubuwa guda sittin (61) wanda ta dalilin su ake samin mutuwar aure a wannan zamani

Sama da ɗalibai dubu 80 ke cikin barazanar rasa gurbin karatu a makarantun gaba da sakandare a jihar Kano.

Kada kumanta kudanna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button