Wasu Hotunan Rahama Sadau Da Sani Danja Masu Ɗaukan Hankali Da Suka Janyo Cece-kuce
Tofah Wasu Hotunan Rahama Sadau Da Sani Danja Masu Ɗaukan Hankali

Fitacciyar Jarumar Film Din Hausa Da Turanchi Wato Rahama Sadau Ta Dauki Wasu Hotuna Da Jarumi Sani Danja Masu Daukan Hankali.
A Wani Dogon Bincike Da Mukayi Akan Hotunan Da Rahama Sadau Take Saki A Wannan Satin Sanye Da Kayan Fulani, Mum Gano Cewa Jarumar Zata Dawo Duniyar Kannywood Ana Damawa Da Ita Acikin Fina-finan Hausa.
Shine Muka Ga Jarumar Ta Wallafa Wasu Hotunanta Sanye Da Kayan Fulani Wanda Da Farko Ya Dauki Hankula, Duba Da Yadda Jarumar Bata Fadi Dalilin Wannam Hoto Ba.
Sai Dai Jarumin Da Suka Dauki Wannan Hoto Dashi Wato Sani Danja Ya Bayyana Dalili A Shafinsa Na Instagram Yadda Yake Cewa Wani Shirin Film Ake Dauka Mai Suna (Ganyen Darbejiya).
Kamar Yadda Ya Wallafa Hotunan A Shafinsa Kamar Haka.
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wadanann Hotunan Na Sani Danja Da Rahama Sadau, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Shin kun san jarumai da mawakan da suka mallaki Motoci masu tsadar da babu kamar su a yanzu
Ku Karanta Wannan Labarin:
Saboda Isah Ali Pantami Musulmi Ne Akeyi Masa Hassada Cewar Feni Fanni Kayode
Ku Karanta Wannan Labarin:
Malam isah Ali Pantami Bai Kamata Ya Zama Furofesa Ba Cewar Kungiyar Malaman Jami’un Nigeria ASUU