Baya ni akan wasu daga cikin jaruman kannywood wanda Allah ya jarrabasu da mummunan ibtila’i a rayuwar su

Baya ni akan wasu daga cikin jaruman kannywood wanda Allah ya jarrabasu da mummunan ibtila'i a rayuwar su

A wani labarin da muka samu daga tashar Arewapackage dak kan manhajar Youtube, labari ne aka wasu daga cikin jaruman masana’antar kannywood wanda Allah ya jarrabe su da mummunar jarrabawa a rayuwar su.

Wasu daga cikin wadan nan jaruman sun daina harkar fim din gada baya sanadiyyar wannan jarrabawar da Allah ya musu, wasu kuma sunja baya da yin harkar.

Jarumi na farko shine jarumi Amimu shareef Ahlan wanda aka fi sani da Aminu Ahlan jinsee, wanda tsohon jarumi ne masana’antar kannywood.

Ya kasan ce Darakta kuma Furodusa sannan jarumi a kannywood an haife shi a sharar alib 1973 a Gwale Local Government dake jihar Kano, Aminu shaeef matuka a lokacin daya gabatar da fim din sa na Jinsee.

Ya fito a shirin fina-finan da dama wanda suka sami karbuwa a wajan jama’a masu kallo, a shekarar 2017 Aminu Ahlan ya gamu da wani ibtila’a a yayin da yake zaune a kofar gidansa da daddare.

Inda wasu da ba’a san ko suwaye ba suka nufo shi da makamai a hannun su suka rinka saran sa da wukake, inda suka gargade shi akan irin rubuce-rubucen da yake yi sabida ya kasance shi dan jarida ne, sannan suka kara yi masa barazana.

Domin kuji cikekken bayani akan wadannan jaruman da suka hadu da mummunan ibtila’i a rayuwar, sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kai tsaye.

Karanta wannan labarin.

Tonon Asiri Yanzu Wata Budurwa Ta Bayyana Abunda Wasu ‘Yam Matan TikTok Sukeyiwa Samari

Karanta wannan labarin.

Yadda matata ta daure ni a jikin gado tamin shegen duka sannan ta gudu gidan su sabida ta fini karfi

Karanta wannan labarin.

Wani sabon cece-kuce ya barke bayan da jama’a suka ga Rahama Sadau a dawo kannywood da wani sabon salo

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button