Dadina Da Dan Adam Mantuwa Yanzu Duk Ciwon Da Kikasha Fama Bai Isheki Nutsuwa Ba Maryam Yahaya

Dadina Da Dan Adam Mantuwa Yanzu Duk Ciwon Da Kikasha Fama Bai Isheki Nutsuwa Ba Maryam Yahaya

Kamar Yadda Kuka Sani De Jaruman Masana’anatar Kannywood Maryam Yahaya A Watanin Da Suka Gabatane Tasha Fama Da Rashin Lafiyar Da Ta Dauki Lokacin Da Har Ya Fara Bawa Mutane Tsoro

Wadda Hakan Yasa Aka Fara Rade Raden Samu Akayi Da Ita Wasu Suce Wani Mawakine Yayi Tsafi Da Ita , Wasu Suje Kawarta Ce Tayi Mata Samu, A Wani Bangaren Ma Wasu Har Sun Fara Cewa Wata Cutar Daje Ta Kwaso A Masana’amtar Kannywood Sannan Suka Zo Suka Zubar Da Ita Kamar Yadda Datti Assalfy Ya Bayyana Yace A Lokacin Da Suka Dauka Wannan Yarinya Duka Duka Tudun Kirjinta Bai Kai Ya Kawo Ba Amma Yanzu Kaga Yadda Ta Zama

Kamar Yadda Kuka Sani Ne Da Cuta Da Mutuwa Duk Suna Hannu Rabbi , Cikin Ikon Allah Jarumar Ta Fara Samu Sauki , Inda Ta Fara Sakin Wasu Guntayen Bidiyoyinta A Kafar Sadarwa Ta Tiktok , Amma Fa Hakan Yabar Bawa Da Kura Domin Mutane Sun Bata Shawarwari Akan Ta Koma Ga Allah Ta Dena Irin Wayannan Bidiyoyin Domin Har Yanzu Bata Murmure Ba

Saide Hakan Ya Gaza Domin Maryam Yahaya Tayi Kunne Uwar Shegu ,Kamar Da Akace Ta Cigaba Da Sakin Sabbabin Bidiyoyi

Inda Daga Nan Kuma Mabiyanta Wadda Ada Suke Mata Addu’ar Samun Sauki Suka Fara Sukanta Akan Wayannan Bidiyoyin

Kalli Bidiyan Anan

Shin Masu Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Kun Kalli Wannan Bidiyan Ana Ku Tunanin Ya Kamata Maryam Yahaya Tana Sakin Irin Wayannan Bidiyoyin Ko Akasin Haka Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci.

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

Wata Sabuwar Magana Soyayya Ce Wannan Ko Kungiyar Moppan Ta Janye Korar Da Tayiwa Rahma Sadau

innalillahi An Sake Mutuwar Data Firgita Kowa A Kannywood Maza Da Mata

Yadda matata ta daure ni a jikin gado tamin shegen duka sannan ta gudu gidan su sabida ta fini karfi

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button