Trending

Tonon Asiri Yanzu Wata Budurwa Ta Bayyana Abunda Wasu ‘Yam Matan TikTok Sukeyiwa Samari

Yanzu Wata Budurwa Ta Bayar Da Shawara Ga 'Yam Matan Da Suke Rawa A TikTok Saboda Samari

Yadda Wata Budurwa Ta Bawa ‘Yam Matan TikTok Shawara Akan Samarin Yanzu, Budurwar Wanda Jaruma Ce A Masana’antar Kannywood Ta Bawa ‘Yam Matan TikTok Shawara Saboda Samarin Zamani.

Jarumar Ta Wallafa Wani Dogon Bidiyo A Shafinta Na TikTok Yadda Take Bawa ‘Yam Mata Shawara Akan Samari, Yadda Take Cewa Yakamata Yam Matanmu Na Yanzu Su San Cewa Suna Da Tsari, Kada Kiga Kyakkyawan Saurayi Kice Kina Sonsa Domin Hakan Zai Iya Haifar Miki Matsala.

Sannan Ta Kara Shawartar Dayawa Daga Cikin Matan TikTok Da Sukeyi Abubuwan Da Basu Dace Ba Domin Yin Hakan Yakam Iya Kawowa Zubewar Darajar Mace A Duniya Baki Daya.

Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakinta.

A Wata Fahimta Da Mukayiwa Bayanin Budurwar Mun Fahimci Cewa Yin Hakan Yakan Iya Kawowa Mace Rashin Daraja A Wajen Saurayin Da Zatace Tana So.

Domin Kuwa Ba Kowanne Saurayine Zakice Kina Sonsa Batare Da Shiya Fara Fada Miki Ba, Kuma Kice Kina Da Wata Daraja Sosai A Wajensa Hakan Yakan Iya Kawo Miki Kalubale Sosai A Soyayyarku.

Toh Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bayani Na Jarumar Kannywood Dinnan Data Gargadi Yam Matan Dasuke Nuna Soyayyarsy A Fili Ga Samari.

Sannan Zaku Iya Turawa Zuwa Sauran Kafafen Sada Zumunta Domin Yam Matan Dasuke Da Wadannan Halayen Su Daina, Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku karanta Wannan Labarin:

Wani sabon cece-kuce ya barke bayan da jama’a suka ga Rahama Sadau a dawo kannywood da wani sabon salo

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yadda matata ta daure ni a jikin gado tamin shegen duka sannan ta gudu gidan su sabida ta fini karfi

Ku Karanta Wannan Labarin:

innalillahi An Sake Mutuwar Data Firgita Kowa A Kannywood Maza Da Mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button