Wata Sabuwar Magana Soyayya Ce Wannan Ko Kungiyar Moppan Ta Janye Korar Da Tayiwa Rahma Sadau
Wata Sabuwar Magana Soyayya Ce Wannan Ko Kungiyar Moppan Ta Janye Korar Da Tayiwa Rahma Sadau

Kamar Yadda Kuka Sani De Jarumar Masana’antar Kannywood Rahma Sadau Ta Koma Nollywood Da Kuma India Dayin Fina Finai Kan Dalilin Salamarta Da Akayi A Masana’antar Kannywood
Saide Kuma Bayan Kwashe Lokaci Ba Duriya Jarumar Ne Sai Muka Ci Karo Da Wasu Hotunanta Da Jarumi Sani Danja Inda Kafar Sadarwa Ta Dauka Da Cewa Soyayyace Ke Tsakaninsu Gani Cewa Yanzu Bai Zama Lallai Ace Zata Fito A Fina Finan Kannywood Ba Domin An Koraita Daga Masana’antar Kannywood Kan Laifin Jawowa Masana’antar Maganganu
Saide A Iya Bincikenmu Da Mukayi Mun Gano Cewa Ba Soyayyace Ke Tsakaninsu Ba Akwai Wani Sabon Shirin Fin Da Zasu Yi Mai Suna Ganyen Darbejiya Kamar Yadda Sani Danja Ya Wallafa
Saide Mutane Sun Cika Da Mamaki Ganin Cewa Babu Wata Majiya Da Ta Bada Labarin Cewa Moppan Ta Dawo Da Jarumar Masana’antar Da Yin Fin , Amma Ba Zato Ba Tsamanin Akaji Cewa Sun Fara Daukar Wani Sabon Fin Da Ita
Koda Yake Mutanen Sun Fara Tofa Albarkacin Akan Cewa Dokar Kungiyar Moppan Bata Aiki Ganin Yadda Za’a Fara Daukar Fin Ba Tare Da An Bayyana Cewa Kungiyar Tayi Mata Afuwa Ba Duk Da Dai An San Wannan Ba Shine Karon Farko Da Kungiyar Ta Sallamata Ba Kuma Tayi Mata Afuwa Ba
Ku Kallli Bidiyan Anan
Masu Kallon Wannan Tashar Tamu Mai Albarka Bayan Kun Kalli Wannan Bidiyan Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci .
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Wasu Hotunan Rahama Sadau Da Sani Danja Masu Ɗaukan Hankali Da Suka Janyo Cece-kuce
An bayyana abubuwa guda sittin (61) wanda ta dalilin su ake samin mutuwar aure a wannan zamani