Yanzu ‘yan sanda sun kama matashin da yake aikata mummunar ta’asa da damfara akan ‘yam mata
Yanzu 'yan sanda sun kama matashin da yake aikata mummunar ta'asa da damfara akan 'yam mata

A wani faifai bidiyo da muka samu wanda hukumar ‘yan sanda ta kama wani matashi wanda yake yaudara ‘yam mata yana guduwa da wayoyin su, a yanzu haka matashin yana hannun ‘yan sanda domin ya karbi hukuncin abin da yake.
Wata Budurwa ce ta kai karar matashin wajan ‘yan sanda sabida ya yaudare ta ya gudu mata da wayoyi hat biyu inda take cewa.
Wani matashi yake har gidan mu kuma nan take ya nuna yana sona har ma ta kai ga ta sanar da iyayan ta domin asan da shi, bayan iyayan nata sun san shi sai ta saki jiki da shi.
Ashe matashin barawo ne daga nan dai ya fara harin wayar da take hannun ta inda yace zai saya mata wata wayar amma babba domin ta hannun ta karama ce.
Sai Budurwar take tunanin kamar wannan maganar tasa da wasa yake daga nan sai ya tambayeta cewa, wace waya ce tafi mowacce tsada a gidan sanu sai tace masa ta kanin ta har ma ta dauko masa wayar ta bashi.
Sai matashin ya hada wayoyi guda biyu a hannun sa ya rike amma sai ya nuna mata ya fita wayo inda yace mata, ya jefar da makullin motar sa su tai maka masa wajan duba wannan makullin nasa.
Sai Budurwar ta tambaye shi cewa dama yana da mota ne sai yace eh amma ya barota a bakin titi amma suci gaba da duba masa makullin motar.
Lokacin da suka suka mauda hankalin su wajan duba makullin motar gaba daya hankalin su yana kasa, nan take sai wannan matashin ya silale yabi ta wani lungu ta tsere da wannan wayoyin guda biyu na Budurwar da kuma kanin ta.
Amma bayan wannan lokacin ‘yan sanda sun kama shi sannan kuma suna masa tambayyoyi akan abubuwan da yake aikatawa, kamar yadda zakugani a cikin bidiyon dake kasa.
Ga bidiyon nan domin ku kalla.
Karanta wannan labarin.
Karanta wannan labarin.
An kama mutum 12 waɗanda ake zargi da sa hannu kan kisan jami’in rundunar ƴansandan jihar Legos.
Karanta wannan labarin.
Soyayay Ruwan Zuma Bidiyan Soyayyar Tsohon Da Yayi Wuff Da Zallailiyar Budurwa Mai Jini A Jika