Trending

Ado Gwanja Yasha Zagi Da Tsinuwa Bayan Ya Turawa Davido Dubu Goma A Kyautar Birthday Dinsa

Ado Gwanja Yasha Zagi Da Tsinuwa Bayan Ya Turawa Davido Dubu Goma A Kyautar Birthday Dinsa

Kamar Yadda Kuka Sani A Shekaran jiya Mawakin Kudanchi Davido Ya Nemi Naira miliyan Daya Ga Kowanne Abokin Sana’arsa Da Kuma Yaransa.

Bayan Mawaki Davido Ya Nemi Wadannan Makudan Kudi Daga Abokansa Ko Kuma Muce Mabiyansa, Nan Take Yayi Nasarar Samun kudade Naira Miliyan Dari Da Tamamin Acikin Awanni Ashirin Da Uku.

Acikin Mutanen Dasuke Turawa Davido Kudi Sun Hada Da Mawaka ko Kuma Muce Jarumin Kannywood Wato ado Gwanja Yadda Ya Wallafa Hoton Shaidar Tura Kudin A Shafinsa Kamar Haka.
https://www.instagram.com/p/CWcG6spoaEjFzkvOJbK9d4xX2AoiHblTAfGAT00/?utm_medium=copy_link

Bayan Wallafar Wannan Abu Sai Mutane Da Dama Suke Ganin Hakan Bai Dace Ba, Ganin Cewa Akwai Mutanen Da Suke Bukatar Taimako Amma Baiyi Ba Yaje Yana Turawa Wani Wanda Bai Sanshiba Kudi.

Hakan Ya Zamto Abun Cece-kuce A Shafin Instagram Sosai Ga Wata Bidiyo Da Mukaci Karo da ita Yadda akayi Cikakken Bayani Akan Zagin Da Mutane Sukayiwa Ado Gwanja Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.

Zamu so mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo Da Kuma Abunda Ado Gwanja Yayiwa Mawakin Kudanchi Wato Davido, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yanzu wani sabon al’amari ya bulla akan naiman taimakon al’umma ga jinyar jarumi Sani Garba SK kannywood

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yadda Zaku Gane Matar Auren Datake Zinah Ta Kafarta Cewar Malam Abdullah Gadon Kaya Kalli Sabon Wa’azinsa

Ku Karanta Wannan Labarin:

Shugaban ƙasa ya ba wa sojoji umarni su tura karin makamai zuwa Sakkwato.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button