Bidiyan Yadda Wasu Amare Suka Fara Bayyana Tsaraichinsu Tun A Pre Weeding Picture
Bidiyan Yadda Wasu Amare Suka Fara Bayyana Tsaraichinsu Tun A Pre Weeding Picture

Subhanillahi Wannan Abu Da Mai Yayi Kama Kamar Yadda Kuka Sani De Pre-Weeding Picture Ba Al’ada Ce Ta Hausawa Ba Ada , Amma Yanzu Sai Yahudawa Suka Kawowa Al’ummar Hausawa Ta Sabuwar Dabi’ar Yin Hotuna Kafin Aure
Inda Haka Ya Bawa Wasu Matasan Damar Yin Hotuna Na Bidala Wadda Zakaga Mutum Yana Rungumar Budurwa A Wani Bangaren Ma Sai Kaga Wani Ya Dora Haninsa Akan Nonon Yar Mutane
Wadda In Ance An Yake Auren ku Bawai Hakan Yana Nufin Ta Zama Muharramarka Ba ,Domin Yakan Iyuwa A Samu Sabanin Kafin Ayi Auren Saikaga Kuma An Fasa Shi Kuma Saurayin Yaje Ya Nemi Wata Suyi Aurensu , Ita Kuma Yarinya A Barta Da Jan Ido Domin Duk Wadda Yace Zai Aureta Dole Ne Zargi Ya Shigo Tsakani
Kuma Ko Ace Kunyi Auren Bai Kamata Ace Kuna Nuna Surrunku Ba Domin Haka Bai Dace Ba , Inda A Satinnan Wasu Hotunan Wasu Matasa Yayi Yawa Tare Da Wani Bidiyo Inda A Wani Bangaren Ma Nonuwan Amaryar Ya Bayyana A Fili
Ku Kalli Bidiyan Anan
Saide Koda Da Mabiyan Shafin Da Aka Dora Wannan Bidiyan Suka Gani Sun Fara Tofa Albarkacin Bakinsu Kamar Haka
Muna Fatan Matasa Masu Niyyar Yin Irin Wannan Dabi’ar Ya Zamo Anyishi A Cikin Sirru Ba Tare Da Abokan Ango Da Mutanen Gari Sun Gama Kallewa Amaryarka Nonuwanta Ba.
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Mawakin Kudu Davido Ya Tada Hankulin Mawaka Da Jaruman Kudi Har Da Na Kanywood