KALLI SHIRIN LABARINA SEASON 4 EPISODE 7
KALLI SHIRIN LABARINA SEASON 4 EPISODE 7

Kamar Yadda Kuka Sani Shirin Nan Mai Dogon Zango Wadda Ake Haskawa A Gidan Talabijin Na Arewa24 Kuma A Haska A Tasha Saira Movies Duk Ranar Satin Ranar Juma’a Wato Labarina
Labarina Ya Samu Hazikan Jaruman Kannywood Da Suka Hada Da Nuhu Abdullahi, Nafisat Abdullahi , Rabi’u Rikadawa, Maryam Wazir , Sarkin Waka Da Dai Sauransu
A Satinan Da Ya Gabata Ne Ake Tafka Wata Kwarama Inda Aka Bayyana Cewa Yan Kidnapping Sunyi Ram Da Sumayya Tun Lokacin Da Akace Mahmud Ya Bakunci Lariha
Saide A Yadda Aminu Saira Ya Wallafa Trailer Din Season 4 episode 7 An Nuna Yadda Yan Sanda Suka Shiga Sumamai Jejin Da Aka Boye Sumayya Domin Farwa Yan Ta’addar
A Yau Kuma Juma’a 19 -11-2021 Aka Fidda Labarina Season 4 Episode 7 Kamar Yadda Mutane Suke Dakun Ganin Sa
Kalli Shirin Labarina Season 4 Episode 7 Anan
Masu Sauraran Mu A Koda Yaushe Bayan Kun Kalli Wannan Bidiyan Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci .
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Tabbas Wannan Waƙar Ta Naziru Sarkin Waƙa Tana Saka ‘Yam Mata Da Samari Shauƙi