Mawakin Kudu Davido Ya Tada Hankulin Mawaka Da Jaruman Kudi Har Da Na Kanywood

Mawakin Kudu Davido Ya Tada Hankulin Mawaka Da Jaruman Kudi Har Da Na Kanywood

Wani Al’amari Da Ya Faru A Jiya A Masana’anatar Shirya Fina Finai Ta Makwabtan Mu Dake Kudancin Kasar Man Shine Na Yadda Wannan Fitattacen Mawakin David Adeleke Ya Bawa Abokan Sa Da Yaran Sa Da Ya Rena Umarni Kowa Ya Turo Masa Naira Miliyan Daidaya A Matsayin Kyautar Birthday Dinshi Dake Zuwa Kwananan

Jim Kadan Da Bada Wannan Sanarwa Abokan Nasa Suka Fara Antayo Masa Kudade Mafi Akasari Miliyan Miliyan Din Suke Turowa Inda A Cikin Awar Farko Ya Tara Miliyan 40 Cikin Awa Hudu Kuwa Ya Hada Mikiyan 92 Wanda Zance Da Ake A Yanzu Haka Ya Hada Kudi A Kalla Miliyan 175 Cikin Kasa Da Awa 24

Ganin Wannan Sai Ya Tunzura Mawaka Da Jaruman Masana’anata Inda Take Mawakiya Teni Entertainer Ta Rikice Ta Wallafa Video Tace Itama Kawayenta Da Abokan Ta Su Tara Mata Kudi Amma Ita Bata Sa Da Yawa Ba 250k Kawai Take So Kowa Ya Turo Mata

Suma Haka Wasu Daga Jaruman Kannywood Haka Sukayi Da Suka Hada Da Lawan Ahmad , Ali Jita , Jaruma Azeema Tare Da Wasu Jaruman Kannywood

Shiko A Nasa Bangaren Adam A Zango Sukan Su Yayi Da Hakan Maulane Kamar Yadda Zakuga Cikakken Bidiyan Anan

Ku Kalli Bidiyan Anan

 

Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Kun Kalli Wannan Bidiyan Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci.

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

 

Dadina Da Dan Adam Mantuwa Yanzu Duk Ciwon Da Kikasha Fama Bai Isheki Nutsuwa Ba Maryam Yahaya

innalillahi An Sake Mutuwar Data Firgita Kowa A Kannywood Maza Da Mata

Yadda matata ta daure ni a jikin gado tamin shegen duka sannan ta gudu gidan su sabida ta fini karfi

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button