San zuciya yasa jarumin kannywood Garzaki Miko ya aikata irin abin da mawaki Davido yayi ga masoyan sa

San zuciya yasa jarumin kannywood Garzaki Miko ya aikata irin abin da mawaki Davido yayi ga masoyan sa

Kamar yadda kuka sani shahararran mawakin nan Davido yasa wata gasa wanda masoyan sa suka rinka turo masa kudi.

To a yau ma sai muka sami labarin cewa, jarumi kuma mawaki a masana’antar kannywood Garzali Miko shima ya sanya irin wannan gasar domin masoyan sa suna turo masa kudi kamar yadda mawaki Davido yayi.

Garzali yake cewa: Gaskoya da za’a yimin abin da aka yiwa Davido wallahi da naji dadi sosai.

Bayan wannan labarin da Garzali Miko ya wallafa a shafin sa na sada zumunta Instagram, sai kuma aka saba ganin wani sabon sako a shafin nasa inda yake cewa.

Masoyana ina godiya da kuka ce naturo account number ta :02549283832 Gt bank
Mikailu Garzali ina alfahari da ku masoyana.

Inda nan take shima Garzali Miko aka fara turo masa da naira dubu uku kacal, wanda masoyiyar sa ta turo masa.

Karanta wannan labarin.

Nigeria Railway Corporation (NRC) za ta yi asarar miliyoyin naira yayin yajin aikin na kwana uku Idan ba a biya musu abinda suke so ba.

Karnta wannan labarin.

Yanzu wani sabon al’amari ya bulla akan naiman taimakon al’umma ga jinyar jarumi Sani Garba SK kannywood

Karanta wannan labarin.

Mawakin Kudu Davido Ya Tada Hankulin Mawaka Da Jaruman Kudi Har Da Na Kanywood

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button